Da gaske an soke jarabawar WAEC ta 2025 saboda yawan satar amsa? Hukumar jarabawar ta yi karin bayani
Hukumar shirya jarabawar kammala sakandare ta WAEC ta yi martani kan labarin da ke cewa an soke jarabawar ta shekarar 2025.
Labarai na ta jawo a kafafen sadarwa inda aka ji wasu na cewa an soke jarabawar ta shekarar 2025.
An bayyana cewa an soke jarabawar ne saboda yawaitar satar amsa.
Saidai hukumar ta WAEC a Martani kan lamarin tace bata soke jarabawar ba asali ma nan da watan Augusta zata saki sakamakon jarabawar.
“The attention of the West African Examinations Council (WAEC), Nigeria, has been drawn to a press statement alleging the cancellation of all the papers written during the just concluded WASSCE for School Candidates, 2025. According to the press statement dated Saturday, July 19, 2025, being circulated on social media platforms, the Federal Ministry of Education, ...








