Tuesday, December 16
Shadow
Ranar Talata zan koma majalisa – Sanata Natasha

Ranar Talata zan koma majalisa – Sanata Natasha

Duk Labarai
'Yarmajalisar Dattawan Najeriya Sanata Natasha Akpoti ta ci alwashin komawa majalisar ranar Talata mai zuwa duk da dakatarwar da aka yi mata. Sanatar mai wakiltar mazaɓar jihar Kogi ta Tsakiya ta ce za ta yi hakan bisa hukuncin kotu, wadda ta ce dakatarwar wata sida da majalisar ta yi mata ta saɓa dokar tsarin mulkin Najeriya. Sai dai majalisar ta ɗaukaka ƙara kan hukuncin, wanda ya biyo bayan zarge-zargen cin zarafi da ta yi wa Shugaban Majalisa Godswill Akpabio da ɓata suna. Da take magana da manema labarai a ranar Asabar, Natasha ta ce ba ta dakatar da aiki ba duk da ba ta zuwa zauren majalisar. "Zan je [majalisar] da yardar Allah a ranar Talata, saboda kotu ta bayar da hukunci kan hakan. Amma suna cewa wai ai matsaya ce kotun ta ɗauka ba umarni ta bayar ba. Amma tsarin mulk...
Mun ji daɗin karramawar da ‘yan Najeriya suka mana>>Iyalin Buhari

Mun ji daɗin karramawar da ‘yan Najeriya suka mana>>Iyalin Buhari

Duk Labarai
Iyalin marigayi Muhammadu Buhari sun bayyana godiya da jin daɗinsu ga gwamnati da 'yan Najeriya bisa karramawar da suka ce an yi wa tsohon shugaban ƙasar na Najeriya bayan rasuwarsa. A ranar Talata ne Shugaban Ƙasa Bola Tinubu ya jagoranci binne Buhari a gidansa da ke garin Daura na jihar Katsina bayan ya rasu ranar Lahadi a birnin Landan sakamakon doguwar jinya. Wata sanarwa da Garba Shehu, mai magana da yawun iyalin, ya wallafa yau Lahadi ta ce Mamman Daura ne ya wakilci iyalin wajen miƙa godiyar tasu. "Mun yi farin ciki da irin kulawar da shugaba ƙasa da mataimakin shugaban ƙasa da ministoci suka ba mu yayin jana'iza a nan Daura," in ji Mamman Daura. "Muna matuƙar godiya ga shugaban ƙasa da ya ayyana ranar hutu da kuma sanya wa Jami'ar Maiduguri sunan Buhari. Muna kuma amfan...
Kalli Bidiyon yanda Sarkin Daura ya tsoratar da Matar shugaban kasa da ya jawo cece-kuce sosai

Kalli Bidiyon yanda Sarkin Daura ya tsoratar da Matar shugaban kasa da ya jawo cece-kuce sosai

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} An ga Bidiyon yanda Me martaba Sarkin Daura, Umar Farouk Umar yake bayyana irin goyon bayan da yakewa Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu a fadarsa yayin da matar shugabab kasar, Oluremi Tinubu ta kai masa ziyara. Remi Tinubu ta jewa sarkin Daura ziyarar rasuwar tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ne. An ga Sarkin Daura ya tashi tsaye yana fadin Tinubu tare da kiran cewa fadawansa su amsa. https://twitter.com/JohnFanimokun/status/1946832587617452347?t=i7E1PQvnPUNIISm-K2atqg&a...
Ban yafe ba Allah ya mana Hisabi tsakanin mu da kai>>Inji Hadimin Buhari, Bashir Ahmad bayan da aka zargeshi da siyasantar da Rashin Buhari

Ban yafe ba Allah ya mana Hisabi tsakanin mu da kai>>Inji Hadimin Buhari, Bashir Ahmad bayan da aka zargeshi da siyasantar da Rashin Buhari

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Hadimin tsohon shugaban kasa, Marigayi Muhammadu Buhari watau Bashir Ahmar yawa wani da ya zargeshi da siyasantar da mutuwar Buhari da cewa, Allah ya isa. Bashir Ahmad dai ya wallafa damuwa kan yanda wasu jam'iyyun siyasa suka fara siyasantar da mutuwar Buhari inda yace hakan bai dace ba yayin da ko kwanaki 7 ba'a yi da mutuwar Buharin ba. Saidai a martanin da wani ya masa yace "Kaima fa Bashir wallahi baka respecting mutuwar buhari kawai foarming engagement kake which is very un...
Bayan Kwana 7 da rashin Buhari, Sarkin Daura Umar Farouk Umar ya ce mazabar Daura Tinubu ne zabinmu a 2027

Bayan Kwana 7 da rashin Buhari, Sarkin Daura Umar Farouk Umar ya ce mazabar Daura Tinubu ne zabinmu a 2027

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Me martaba Sarkin Daura, Umar Farooq Umar ya bayyana cewa a mazabar Daura shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ne zabinsu a zaben 2027. Ya bayyana hakane yayin da matar shugaban kasar, Oluremi Tinubu ta je fadarshi dan mika sakon ta'aziyya gareshi. Uwargidan tsohon shugaban, A'isha Buhari ce ta jagoranci tawagar data hada da ministoci da matan gwamnoni da matar shuwagabannin tsaro zuwa fadar sarkin Dauran inda akawa Buhari addu'a. Hakanan sun je kabarin Buharin inda a camma aka m...
JANA’IZA: Marigayi Muhammadu Buhari Bai Taɓa Girmãma Køwa Kamar Yadda Shugaba Tinubu Ya Girmama Shi ba –Inji Shehu Sani

JANA’IZA: Marigayi Muhammadu Buhari Bai Taɓa Girmãma Køwa Kamar Yadda Shugaba Tinubu Ya Girmama Shi ba –Inji Shehu Sani

Duk Labarai
JANA'IZA: Marigayi Muhammadu Buhari Bai Taɓa Girmãma Køwa Kamar Yadda Shugaba Tinubu Ya Girmama Shi ba –Inji Shehu Sani. Tsohon Sanatan Kaduna ta tsakiya, Shehu Sani ya ce babu wanda ya taba girmama tsohon shugaban kasa bayan mutuwarsa hatta shi kanshi margayi Muhammadu Buhari bai taba karrama kowa ba kamar yadda Bola Tinubu ya yi masa ba. Shehu Sani ya ce Tinubu ya halarci jana’izar Buhari, ya ayyana hutu, ya gana da iyalansa, ya gudanar da zaman majalisar zartarwa na musamman don girmama shi, sanan har ma ya sauya sunan jami’a duk don girmamawa ga margayi Buhari. "Abunda bai taba yiwa wani ba a lokacin rayuwarsa" Me zaku ce?
Kalli Bidiyo: Matashiya da aka kama saboda ta yi murnar rashin shugaba Buhari ta bada labarin abinda ya faru daga farko har karshe, hadda yanda aka ce ta chire kayanta gabaa daya, ta yi Tumbur a ofishin ‘yansanda

Kalli Bidiyo: Matashiya da aka kama saboda ta yi murnar rashin shugaba Buhari ta bada labarin abinda ya faru daga farko har karshe, hadda yanda aka ce ta chire kayanta gabaa daya, ta yi Tumbur a ofishin ‘yansanda

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Matashiya me sunan Sister Zeerah wadda shahararriya ce a Tiktok ta bayar da labarin abinda ya faru da ita bayan da aka kamata a ofishin 'yansanda saboda ta yi murnar mutuwar Buhari. Tace har gida 'yansanda suka je suka dauko ta. Tace da suka je ofishin 'yansanda aka ce mata anata kiransu akan su dauki mataki akanta. Tace nan wani yayi ta zaginta, aka ce ta cire hijabinta, dama bata da dankwali, sai Hijabi da doguwar riga. Tace bayan ta cire hijabin kuma yace ta cire doguwar...
Kalli Bidiyon: A karshe dai An bayyana fuskar mijin Sadiya Haruna

Kalli Bidiyon: A karshe dai An bayyana fuskar mijin Sadiya Haruna

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"transform":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} A yayin da Tauraruwar Tiktok, Sadiya Haruna ke boye sabon mijin data aura. Wasu sun shiga sun fita sun samo Bidiyon mijin nata. Sadiya dai ta yi ta kokarin boye mijin nata amma da alama bata yi nasata. https://www.tiktok.com/@harissharshar9550/video/7528397297743416581?_t=ZM-8yAZwX5q6I2&_r=1
Kalli Bidiyo: Ta je Ka’aba Musamman tawa Shugaba Buhari addu’a

Kalli Bidiyo: Ta je Ka’aba Musamman tawa Shugaba Buhari addu’a

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Wannan baiwar Allahn ta je dakin Ka'aba a kasar Saudiyya inda tawa tsohon shugaban kasa, Marigayi Muhammadu Buhari addu'a. https://www.tiktok.com/@ummadaboibrahim0/video/7528382011682196754?_t=ZM-8yAYWo3N4qc&_r=1