Dangote na son rage farashin Gas na girki saidai ‘yan kasuwar Gas din sun ce basu amince ba
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false}
Alhaji Aliko Dangote ya bayyana shirin rage farashin Gas na girki inda yace farashin yanzun yayi tsada kuma ba lallai talaka ya iya saye ba.
Ya bayyana hakane a yayin wata ziyara da wasu masu ruwa da tsaki daga ciki da wajan Najeriya suka kaiwa matatar tasa.
Dangote yace Yana fatan 'yan kasuwar gas din su bashi hadin kai amma idan basu bashi hadin kai ba, ba zai tsaya jiransu ba, zai koma sayarwa da mutane kaitsaye da gas din.
Dangote yace yana son har masu amfani da it...








