Sunday, December 21
Shadow
Gyaran Matatun man Najeriya ya zamar mana Alakakai, Akwai yiyuwar mu sayar dasu>>Gwamnatin Tarayya

Gyaran Matatun man Najeriya ya zamar mana Alakakai, Akwai yiyuwar mu sayar dasu>>Gwamnatin Tarayya

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Shugaban kamfanin man Fetur na kasa, NNPCL, Bayo Ojulari ya bayyana cewa, Gyaran matatun man fetur din Najeriya ya zama alakakai. Ya bayyana hakane a wata hira da aka yi dashi inda yace suna duba yiyuwar sayar da matatun man fetur din. Yace an kashe makudan kudade wajan gyaran matatun man wanda an dade ana yi duk da sun samu ci gaba amma an fuskanci kalubale.
Da Duminsa: Dalla-Dalla ji yanda ta kaya a ofishin ‘yansanda bayan da suka gayyaci Sheikh Lawal Triumph

Da Duminsa: Dalla-Dalla ji yanda ta kaya a ofishin ‘yansanda bayan da suka gayyaci Sheikh Lawal Triumph

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Rundunar ƴansandan jihar Kano ta ce tana sane da taƙaddamar da ke tattare da irin salon wa'azin Sheikh Lawal Triumph wanda ya janyo sa-in-sa a tsakanin al'ummar jihar ta Kano. A wata sanarwa da mai magana da yawun rundunar ya fitar, ƴansandan sun ce duk da cewa malamin yana da ƴancin faɗin albarkacin bakinsa, to amma "muna da hurumin ganin mun tabbatar da anyi komai bisa doka da oda" Hakan ne ya sa kwamishinan ƴan sanda na jihar ta Kano ya gayyaci malamin tare da shiga tattaunawa...
Kalli Bidiyo: Saboda tsabar yadda na kai na kawo Rarara makwaucinane a Abuja, Kuma watana 8 da aure, matata ko sau daya bata je gidansu ba, saboda tsabar jin dadin zama dani>>Inji Gfresh

Kalli Bidiyo: Saboda tsabar yadda na kai na kawo Rarara makwaucinane a Abuja, Kuma watana 8 da aure, matata ko sau daya bata je gidansu ba, saboda tsabar jin dadin zama dani>>Inji Gfresh

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Tauraron Tiktok, Gfresh Al-amin ya bayyana cewa saboda ya kai ya kawo, Rarara ma Makwaucinsa ne a Abuja Asokoro. Gfresh yace matarsa watansu 8 da aure amma ko sau daya bata taba zuwa gidansu a Yola ba saboda jin dadin zama dashi. Ya bayyana hakane a matsayin martani ga masu cewa yana muzgunawa matarsa. https://www.tiktok.com/@gfreshfanpage/video/7525828234575940920?_t=ZM-8xwPHK0OUsi&_r=1 An ga rashin jituwa tsakanin Gfresh da matarsa a 'yan kwanakinnan wanda yasa muta...
Kalli Bidiyon Tauraron Fina-finan Hausa, Musa Mai Sana’a  tare da tare da wani dan kasar waje yana masa Turanci amma Musan ya kasa bayar da amsa da kyau, wasu dai sun ce bai iya bane inda wasu ke cewa da gangan yayi

Kalli Bidiyon Tauraron Fina-finan Hausa, Musa Mai Sana’a tare da tare da wani dan kasar waje yana masa Turanci amma Musan ya kasa bayar da amsa da kyau, wasu dai sun ce bai iya bane inda wasu ke cewa da gangan yayi

Duk Labarai
Bidiyon tauraron fina-finan Hausa, Musa Mai Sana'a tare da wani dan kasar Venezuela ya dauki hankula a kafafen sada zumunta. An ga dan kasar Venezuelan nawa musa Mai Sana'a Turanci amma Musan ya kasa bayar da amsa yanda ya kamata. Wasu dai sun ce bai iya bane inda wasu ke cewa da gangan yayi. https://www.tiktok.com/@friendstv74/video/7525561102634142981?_t=ZM-8xwNeQAYKTI&_r=1 Lamarin ya jawo zazzafar Mahawara.
Da Duminsa: Farashin Man fetur din Najeriya ya tashi a kasuwar Duniya

Da Duminsa: Farashin Man fetur din Najeriya ya tashi a kasuwar Duniya

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Farashin man fetur din Najeriya a kasuwar Duniya ya tashi zuwa Dala $72.3 kan kowace ganga. Wannan farashin yayi sama da sauran man fetur da ake dashi a kasuwar Duniyar. Lamarin ya farune bayan hare-haren da mayakan kasar Yemen suka kaiwa jiragen ruwa a tekun Red Sea.
Ban son dan Arewa ya zama shugaban kasa a 2027, Dan kudu nake so>>Inji Ministar Al’adu Hannatu Musa Musawa

Ban son dan Arewa ya zama shugaban kasa a 2027, Dan kudu nake so>>Inji Ministar Al’adu Hannatu Musa Musawa

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Ministar Al'adu, Hannatu Musawa ta bayyana cewa dan kudu take son ya zama shugaban kasa a shekarar 2027. Ta bayyana cewa, hakan zai sa a samu adalci tunda Dan Arewa yayi shekarau 8 yana mulki. Hannatu ta bayyana hakane a hirar da aka yi da ita a gidan Talabijin na Channels TV. Tace tana fatan nan gaba za'a daina maganar karba-karba a rika baiwa wanda ya dace kawai mulki.
Mun gano yanda Barayin dukiyar kasa yanzu ke boye kudaden da suka sata a Wallet din Kirifto>>Inji EFCC

Mun gano yanda Barayin dukiyar kasa yanzu ke boye kudaden da suka sata a Wallet din Kirifto>>Inji EFCC

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Hukumar yaki da rashawa da cin hanci ta kasa, EFCC tace a yanzu masu satar dukiyar Gwamnati da Crypto Wallet suke amfani suna boye kudaden da suka sata. Shugaban hukumar, Ola Olukoyede ne ya bayyana hakan. Yace sun gano yanda lamarin ke ta kara yaduwa tsakanin barayin gwanatin. Ya bayyana hakane a wajan wani taro da ya wakana a Abuja da Legas ranar Alhamis. Yace zuwan Crypto ya kawo ci gaba amma kuma ya kawo wa barayi hanyar boye kudaden da suka sata.
Da Duminsa: Ran Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya baci sosai bayan da Shugaba Tinubu ya ki amincewa a kawo ‘yan kasar Venezuela masu laifi Najeriya daga Amurkar bayan da kasar su ta Venezuelan taki Amurka ta mayar dasu gida, Ji matakin da Trump ya dauka akan Najeriya

Da Duminsa: Ran Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya baci sosai bayan da Shugaba Tinubu ya ki amincewa a kawo ‘yan kasar Venezuela masu laifi Najeriya daga Amurkar bayan da kasar su ta Venezuelan taki Amurka ta mayar dasu gida, Ji matakin da Trump ya dauka akan Najeriya

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Rahotanni na cewa rashin Amincewar Najeriya ta karbi 'yan kasar Venezuela masu laifi daga kasar Amurka baiwa shugaban kasar Amurka, Donald Trump dadi ba. Rahoton yace kasashe kusan 5 ne na Afrika Amurka ta nemi su karbi masu laifin hadda Najeriya amma Najeriya taki amincewa. Dalili kenan da shugaban Amurkar Donald Trump ya ji haushi ya kakabawa Najeriya takunkumi kan shiga Amurka. Rahoton yace wannan takunkumi zai ci gaba da zama akan Najeriya har sai Najeriyar ta amince da b...
Shugaba Tinubu ya aika Kashim Shettima ya duba Buhari a Landan sannan ya gano wane hali yake ciki? Ji Halin da Kashim ya tarar da Buhari a Landan

Shugaba Tinubu ya aika Kashim Shettima ya duba Buhari a Landan sannan ya gano wane hali yake ciki? Ji Halin da Kashim ya tarar da Buhari a Landan

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Shugaban kasa Bola Tinubu ya aika mataimakinsa, Kashim Shettima ya duba tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari a landan. A baya dai an samu rahotanni masu cewa, tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari na can kwance a Landan kasar Ingila bashi da Lafiya. Rahoton yace Shugaba Tinubu ya aika da Kashim Shettima bayan gaishe da Buhari ya kuma dubo masa da halin da tsohon shugaban kasar ke ciki. A baya rahotanni sun ce an kai tsohon shugaban kasar bangaren kula da marasa lafiya na m...