Wata matashiya ta tambayi cewa me yasa duk da an san idan aka kammala karatun Boko babu aiki amma a haka mutane sai zuwa makarantar Boko suke?
https://www.youtube.com/watch?v=6ztkLKRflK0?
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false}
Tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon ta wallafa tsaffin hotunanta dana yanzu.
Hadiza wadda ta jawo cece-kuce bayan data rame tace kula da jiki na da kyau dan farin cikin meshi.
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false}
Wata fastuwa mace ta dauki hankula bayan da aka ganta tana wa'azi a coci sanye da matsatstsun kaya.
Da yawan samari dai sun bayyana cewa cocinta zasu rika zuwa.
https://twitter.com/OladapoMikky/status/1939235533508542715?t=JhhPdiK2CjbspPhR-2P6Hg&s=19
Saidai wasu sun ce irin wannan shiga bata dace da me wa'azi ba.
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false}
Wani Bidiyon waka na yawo a kafafen sada zumunta inda ake yada cewa Rarara yawa Ganduje waka bayan saukarsa daga shugabancin jam'iyyar APC.
Saidai Binciken da hutudole ya gudanar ya gano wakar ba Ganduje akawa ba, Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai akawa.
https://twitter.com/INYAMURI/status/1939227597327737110?t=eCZHTJSNygZjxPyrVzLjWg&s=19
Dr. Abdullahi Umar Ganduje dai ya ajiye mukaminsa na shugaban APC amma lamarin na cike da sarkarkiya.
Ƙungiyar manoman wake a Najeriya ta bayyana amfani mai yawa da suka samu a matsayin ɗaya daga cikin dalilan da suka jawo raguwar farashinsa a kasuwanni a baya-bayan.
Shugaan ƙungiyar ta Cowpea and Beans Farmers, Processors and Marketers Association of Nigeria (C&BFPMAN), Kabir Shuaibu ya faɗa wa kamfanin dillancin labarai na NAN cewa suna farin ciki da saukar farashin.
Rahoton na NAN ya ce daga wata ukun ƙarshe na 2024, farashin babban buhun wake mai nauyin 100kg ya kai har N210,000 zuwa N240,000, a madadin N90,000 da aka dinga sayar da shi a 2023.
Sai dai kuma, daga wata ukun farko na 2025 zuwa yanzu farashin ya sauka sosai zuwa N80,000 ko N120,000 - ya danganta da nau'insa.
"Muna farin ciki da saukar farashin waken. Mun samu ninki 10 na abin da muka saba samu a shekarun b...
…KA FI MAI ABU NACI: Ta Fashe Da Kukan Farin Ciki Bayan An Daura Auren Abdul M. Shariff Da Maryam Malika.
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false}
Kawar Amaryar ta ce ba komai ya sa ta kuka ba, sai don saboda yadda aka yi ta yada cewa, Abdul ba aurenta zai yi ba, zai yaudare ta ne, ita ma Malikar an ce ba auren shi za ta yi ba, yaudararsa kawai take yi. Amma sai ga shi Allah Ya tabbatar da auren.
https://www.tiktok.com/@bangisgogare/video/7520985105771384120?_t=ZM-8xcDCFqetMs&_r=1
Me za ku ce?
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false}
Mutane 50 ne suka bayyana inda suka ce su 'ya'yan Marigayi tsohon Attajirin Najeriya ne, watau MKO Abiola.
Tuni dai aka fara yin gwajin kwayoyin halitta na DNA dan gano 'ya'yan nasa na gaskiya.
Kuma daga ciki an gano guda 66 duk karya suke ba 'ya'yansa bane.
Abiola dai ya yi takarar shugaban Najeriya kuma ya ci zaben wanda ake zargin tsohon shugaban kasa, Janar Ibrahim Badamasi Babangida da sokewa.
Wata mata me suna Refilwe Motiang 'yar kasar Afrika ta Kudu ta sha da kyar bayan da ta je gyaran gira.
Refilwe data fito daga yankin Midrand na birnin Johannesburg, tace zata yi tafiyane shine ta je a mata gyaran gira dan ta kara kyau.
Matar tace ta je ta zauna an fara mata gyara sai ta ji tana jin zafi.
Tace anan ta gayawa me mata gyaran girar amma sai tace mata hakan ba matsala bace gam din ne me karfi ne.
Saidai tace can taji zafin yayi yawa ba zata iya jurewa ba.
Tace haka ta tashi tsaye ta fita.
Tace anan ta ji da kyar take bude idonta, da gudu aka garzaya da ita zuwa Asibiti.
An dan kwantar da ita aka bata magani amma daga baya aka sallameta, yanzu tana jin sauki.
Matar tace ta yi nadamar yunkurin yin gyaran girar inda tace tana tunanin kar me shagin gyaran ka...
Attajirin Najeriya, Aliko Dangote ya bayyana cewa bai kamata ace masu satar kudin talakawa suna kai kudaden kasashen turawa ba.
Dangote yace babu kasar da ba'a sata, amma banbancin misalin kasashen Asia dana Afrika shine, idan sun saci kudin suna zuba jari dasu ne a kasashen su maimakon kaiwa kasashen Turawa.
Dangote yace ba wai yana karfafawa jami'an gwamnati satar kudin talakawa bane amma yana da kyau su san cewa kamata yayi su rika amfani da kudin a cikin gida maimakon kaiwa kasar waje dan ci gaban kasar.
Kwamandan Runduna ta 17 na Sojojin Najeriya da ke Katsina, Birgediya Janar Babatunde Omopariola, ya umarci dakarunsa da su kama kuma su kai rahoto kan duk wani soja da aka kama yana shan wiwi ko amfani da miyagun kwayoyi.
Janar Omopariola ya bayar da wannan umarni ne a ranar Asabar a garin Katsina, yayin bikin ranar Sojojin Najeriya ta shekarar 2025 (NADCEL), wanda aka gudanar a ofishin rundunar.
A cewarsa, shan miyagun kwayoyi na rage karfin ma’aikata a Najeriya kuma yana barazana ga makomar kasa.
Ya gargadi jami’ai da dakarun rundunar da su guji amfani da kwayoyi haramtattu, musamman a cikin bariki.
Kwamandan ya bayyana amfani da miyagun kwayoyi a matsayin wani babban abin da ke lalata ginshikin zamantakewa da lafiyar al’umma a Najeriya.