Wednesday, April 29
Shadow
Kalli Bidiyo: Yayin da ‘ya’yanmu ke zuwa makaranta, ‘ya’yan wasu shuwagabannin sai zuwqar hayaki suka iya>>Inji Ganduje

Kalli Bidiyo: Yayin da ‘ya’yanmu ke zuwa makaranta, ‘ya’yan wasu shuwagabannin sai zuwqar hayaki suka iya>>Inji Ganduje

Duk Labarai
Tsohon gwamnan jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana cewa, yayin da 'ya'yansu ke zuwa makaranta, 'ya'yan wasu sai zukar hayaki suke. Ya bayyana hakane a wajan wani taro da ya halarta. https://twitter.com/tudunwada__mi/status/1969531475126063420?t=IQY5mUsO_743N9jZ8kUYAA&s=19 Wasu dai sun rika cewa da Kwankwaso yake.
Rahotanni sun ce shima Sarkin Waka za’a karramashi a Jami’ar Ado Bayero

Rahotanni sun ce shima Sarkin Waka za’a karramashi a Jami’ar Ado Bayero

Duk Labarai
Da Dumi Dumi: Kungiyar Tsofaffin Daliban Jami'Ar Bayero University 2013 Dake Kano Zasu Karrama Naziru Sarkin Waƙa Da Lambar Yabo Mafi Girma A Tarihin Makarantar Ranar Litinin 21/9/2025 A Harabar Makarantar, Shugaban Tsofaffin Daliban Muktar Aminu Mai Kasuwa Yace Sun Shirya Wannan Biki ne Domin Suyiwa Sarkin Waƙar Bazata Tareda Bashi Lamba Mafi Girma A Tarihin Makarantar, Mai Kasuwa Yace Tabbas Naziru Ya Chan Chanta Da Wannan Matsayi, Kuma Tuni Wannan Shirye Shirye Ya Kan kama" Daga Arewafirm TV
Wata Sabuwa:Magidanci a Kaduna ya saki matansa 2 saboda sun je tarbar Shugaba Tinubu

Wata Sabuwa:Magidanci a Kaduna ya saki matansa 2 saboda sun je tarbar Shugaba Tinubu

Duk Labarai
Rahotanni daga jihar Kaduna na cewa, Wani Magidanci ya saki matansa 2 saboda sun je tarbar shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu. Wani me suna Bash Kano ne ya bayyana hakan a shafbsa na X, saidai be bayyana yanda lamarin ya faru ba. https://twitter.com/Baash_Kano/status/1969410360986767418?t=Xdu5I38h2dRBq_O5ze8f-g&s=19 Ana rade-radin cewa, wasu daga ciki musamman matan da suka je tarbar shugaban kasar a Kaduna, biyansu aka yi.
Da Duminsa: Jami’ar da aka ce ta baiwa Rarara Digirin girmamawa tace damfarar Mawakin aka yi, bata san da maganar ba

Da Duminsa: Jami’ar da aka ce ta baiwa Rarara Digirin girmamawa tace damfarar Mawakin aka yi, bata san da maganar ba

Duk Labarai
Rahotanni sun ce jami'ar The European-American University da aka ce ta baiwa Dauda Kahutu Rarara Digirin girmamawa na Dr. Tace bata san da maganar ba. Jami'ar tace wadanda suka ce su wakilanta ne har suka baiwa Dauda Kahutu Rarara Digirin karya suke ba wakilanta bane. Kafar Daily Nigerian ta ruwaito cewa, a sanarwar da jami'ar ta fitar tace zata kai wadanda sukawa Rarara wannan Damfara kotu dan a hukuntasu.
Kalli Yanda matan da ake zargin an baiwa kudi dan su fito tarbar shugaba Tinubu a Kaduna ke kulle fuskokinsu basu son kyamara ta daukesu hoto

Kalli Yanda matan da ake zargin an baiwa kudi dan su fito tarbar shugaba Tinubu a Kaduna ke kulle fuskokinsu basu son kyamara ta daukesu hoto

Duk Labarai
Wadannan wasu matane da ake zargin an baiwa kudi dan su fito su tarbi shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu a Kaduna. Saidai sun ki yadda kyamara ta dauki fuskokinsu inda suke kulle fuskokin. Tsohuwar hadimar Shagaban kasa, Lauretta Onochie ce ta wallafa hoton inda tace an tursasa matan ne su yi tallar Tinubu. https://twitter.com/Laurestar/status/1969359202163261601?t=8t3C8PF-UvpUXRXcCRglAw&s=19