Kalli Bidiyon: Ganin Matashin Me kudi Saleem Goje ya shiga siyasa ya jawo cece-kuce
Bidiyon matashin me kudi, Saleem Goje yana yakin neman zabe a jihar Taraba ya dauki hankula.
An ga mutane na bayyana mabanbanta ra'ayoyi akan shigarsa siyasa inda mafi yawanci suka nuna rashin jin dadinsu.
https://twitter.com/AM_Saleeeem/status/1969717740224094237?t=Cifm363nTsKT--TRIZcP6g&s=19








