Friday, December 5
Shadow
Kalli Bidiyon: Karamin Ministan tsaro, Bello Matawalle ya koma jihar Kebbi da zama kamar yanda shugaba Tinubu ya umarceshi

Kalli Bidiyon: Karamin Ministan tsaro, Bello Matawalle ya koma jihar Kebbi da zama kamar yanda shugaba Tinubu ya umarceshi

Duk Labarai
Rahotanni sun tabbatar da cewa, Karamin Ministan tsaro, Bello Matawalle ya koma Jihar Kebbi da zama kamar yanda shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya umarceshi. An ga Ministan ana masa fareti a yayin da ya isa jihar ta Kebbi. https://twitter.com/ChuksEricE/status/1991914433032147194?t=VBHlg9155qsnwtsAoetBmw&s=19 Hakan na zuwane bayan da aka sace daliban makaranta yara a jihar.
Muna aiki tare da Gwamnatin Najeriya dan kawo karshen Shekye Kiristoci da ake a kasar>>Inji Sakataren Ma’aikatar Yàqì ta kasar Amurka

Muna aiki tare da Gwamnatin Najeriya dan kawo karshen Shekye Kiristoci da ake a kasar>>Inji Sakataren Ma’aikatar Yàqì ta kasar Amurka

Duk Labarai
Sakataren ma'aikatar yaki ta kasar Amirka, Pete Hegseth ya bayyana cewa ya gana da me baiwa shugaban kasa shawara akan harkar tsaro na Najeriya, Malam Nuhu Ribadu. Yace zasu yi aiki tare dan kawo karshen Khisan Kyiyashi da akewa Kiristoci a Najeriya. Ya bayyana hakane a shafinsa na X. Saidai da yawa musamman Inyamurai basu ji dadin wannan labari ma inda su a sonsu basu so Gwamnatin Amurka ta saurari Gwamnatin Najeriya ba.
Kalli Bidiyon yansa Lauyoyin Nnamdy Khanu suka je ofishin DSS dan ganinshi amma aka ce musu an mayar dashi Gidan Gyaran Hali dake Sokoto

Kalli Bidiyon yansa Lauyoyin Nnamdy Khanu suka je ofishin DSS dan ganinshi amma aka ce musu an mayar dashi Gidan Gyaran Hali dake Sokoto

Duk Labarai
Lauyoyin Nnamdy Khanu sun je ofishin DSS inda suka nemi ganinsa, Saidai an gaya musu an mayar dashi gudan gyaran haki dake Sokoto. Saidai sun yi fatan cewa, za'a mayar dashi Abuja inda suke can ya fiye masa sannan hakan zai fi bashi damar kare kansa musamman yanzu da zasu daukaka kara. https://twitter.com/Imranmuhdz/status/1991910366381801539?t=ibpFnOcp7zvVYisNsn_Hyw&s=19
Kalli Bidiyon: Mu Ahlussunah bama wa masu yiwa Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) waqa Adalci, sai mu rika sukarsu amma mu kuma bama yiwa Annabi waqar>>Inji Malam Aminu Ibrahim Daurawa

Kalli Bidiyon: Mu Ahlussunah bama wa masu yiwa Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) waqa Adalci, sai mu rika sukarsu amma mu kuma bama yiwa Annabi waqar>>Inji Malam Aminu Ibrahim Daurawa

Duk Labarai
Malam Aminu Ibrahim Daurawa ya qalubalanci 'yan Ahlussunah da sukar da sukewa mawaqan Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam). Yace amma su Ahlussunah basa yin wakokin yabon ga Annabi, yace tunda ba haramun bane, za'a iya yi. Yace idan ka soke abinda wani yake yi kace ba daidai bane, dai kai ka yi a ga naka. https://www.tiktok.com/@nurasara531/video/7574896268405673223?_t=ZS-91abwORELAG&_r=1
Kalli Bidiyo Da Duminsa: An hango Sadiya Haruna Kwance a Qìrjìn Gfresh Al-amin, wanda hakan yasa mabiyansu cikin rudani

Kalli Bidiyo Da Duminsa: An hango Sadiya Haruna Kwance a Qìrjìn Gfresh Al-amin, wanda hakan yasa mabiyansu cikin rudani

Duk Labarai
An hangi taurarin kafafen sadarwa Gfresh Al-amin da abokiyar Burminsa, Sadiya Haruna tare har ma ta kwanta akan Qirjinsa. Lamarin ya baiwa mabiyansu mamaki matuka inda aka ce duk zagezagen da tsinuwa data faru a tsakaninsu amma gashi sun dawo tare. Wasu dai sun alakanta hakan da rayuwar bariki. Tuni dai wasu suka rika tambayar auren Sadiya Haruna ya mutu ne? https://www.tiktok.com/@gfreshfanpage/video/7575206201080679688?_t=ZS-91ab02EPKtN&_r=1 https://www.tiktok.com/@gfreshfanpage/video/7575206796000840967?_t=ZS-91abYhH9ner&_r=1
Kalli Bidiyon yanda wani dan majalisar Amurka ke kuka saboda Tausayin Kiristoci da ake Mhuzghunawa a Najeriya

Kalli Bidiyon yanda wani dan majalisar Amurka ke kuka saboda Tausayin Kiristoci da ake Mhuzghunawa a Najeriya

Duk Labarai
Wani dan majalisar kasar Amurka, Bill Huizenga ya zubar da hawaye saboda tausayawa Kiristoci wanda a cewarsa ake Mhuzghunawa a Najeriya. Ya zargi Gwamnatin Najeriya da kin yin abinda ya dace dan magamce matsalar. Dan majalisar me suna Bill Huizenga ya dauki hankula musamman a tsakanin Kiristoci. https://www.youtube.com/watch?v=HXXdRqFw8Tw?si=ILbLCzGxRUvKw4Yq
FIFA ta goge Fastar gasar cin kofin Duniya ta 2026 data wallafa a shafinta bayan data sha suka saboda babu hoton Ronaldo a fastar

FIFA ta goge Fastar gasar cin kofin Duniya ta 2026 data wallafa a shafinta bayan data sha suka saboda babu hoton Ronaldo a fastar

Duk Labarai
Hukumar kwallon kafa ta Duniya ta goge fastar gasar cin kofin Duniya na 2026 daga shafinta na sada zumunta bayan data wallafa shi amma ta sha suka saboda babu hoton Ronaldo a fastar. Magoya bayan Ronaldo da yawa ne suka rika sukar FIFA a comment bayan wallafa fastar, kuma da sukar ta yi yawa, dole FIFA ta goge hoton.
Duk Wanda yayi farin ciki da zuwan Amurka Najeriya, ya kafurta>>Inji Sheikh Dr. Ahmad Gumi

Duk Wanda yayi farin ciki da zuwan Amurka Najeriya, ya kafurta>>Inji Sheikh Dr. Ahmad Gumi

Duk Labarai
Babbab malamin Addinin Islama, Sheikh Dr. Ahmad Gumi ya bayyana cewa, duk wanda yayi Murna da zuwan Amurka Najeriya ya kafurta. Ya bayyana hakane a wajan wa'azinsa da yake yi a masallacin Sultan Bello ranar Juma'a. Malam yace ko zuwan Amurkar da tace zata zo ta ceci Kiristoci ba abinda zai kawota kenan ba, suna neman inda zasu saci man fetur ne. Malam ya kara da cewa, niyyar Kisa kawai ta isa ta kai mutum zuwa wuta. Malam yace akwai hadisi dake cewa, a karshen Duniya, za'a rika kashe mutum wanda yayi kisan bai san dalili ba hakanan wanda aka kashe shima bai san dalilin ba. Malam yace kuma Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam)yace da wanda yayi kisan da wanda aka kashe duka 'yan wuta ne. Malam yace hadda wanda yake son a rika yin kisan, misali masu son a shiga daji a kashe k...
Da Duminsa: Allah Sarki, Sojannnan Muhammad dake ta neman a bashi damar ya ajiye aiki aka ki bashi dama har ya fito yayi Bidiyo ya gayawa Duniya, an kamashi an daure a Guard Room

Da Duminsa: Allah Sarki, Sojannnan Muhammad dake ta neman a bashi damar ya ajiye aiki aka ki bashi dama har ya fito yayi Bidiyo ya gayawa Duniya, an kamashi an daure a Guard Room

Duk Labarai
Rahotannin da muke samu na cewa, sojan Najeriya, Muhammad da ya fito ya gayawa Duniya cewa, yana ta so ya ajiye aiki amma na sama dashi sun ki bashi dama, an kamashi an daureshi a Guard Room. Wani na kusa dashi me sunan Mustapha Muhammad ne ya bayyana hakan inda yace matar sojan ke gaya masa halin da mijinta ke ciki. Sojan dai ya bayyana cewa wata matsalar iyali ce tasa yake son ajiye aikin nasa inda yayi kira ga shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu da Ministan tsaro da shuwagabannin soji da majalisar tarayya su taimaka masa kan maganar ajiye aikin.