Kalli Bidiyon: Akwai sanda bani da ko sisi a Asusun bankina kawai sai na tuna ashe ina da karama, sai nayi addu’a, Dubu dari biyar ta shiga Asusun bankina>>Inji Fasto
Wani fasto ya bayyana yanda a cewarsa yayi wata addu'a a yayin da bashi da ko sisi sai ga Naira 500,000 a asusun bankinsa.
Faston ya gayawa mabiyansa hakane a cocinsa inda yace idan mutum na da karfin Imani da karama, zai iya sarrafa Dukiyar Duniya.
https://twitter.com/i/status/2042277160753209568







