Monday, December 22
Shadow
Bidiyo: RIKICIN APC: Lamarin Fa Ya Wuce Tunani, Domin An Nuno Gwamna Zulum A Fusace Ana Rarrashinsa, An Kuma Hango Wani Ya Daga Kujera Ya Maka Wani, Inda Kuma Aka Kyallaro Wani Ya Tube Malam-Malam Yana Kai Naushi

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Lamarin Fa Ya Wuce Tunani, Domin An Nuno Gwamna Zulum A Fusace Ana Rarrashinsa, An Kuma Hango Wani Ya Daga Kujera Ya Maka Wani, Inda Kuma Aka Kyallaro Wani Ya Tube Malam-Malam Yana Kai Naushi. https://twitter.com/SaharaReporters/status/1934288103084110303?t=yW6e6VLTYpbIuGWKgz_WpA&s=19 Rikicin na cikin gida a jam'iyyar APC na zuwa ne a daidai lokacin da ake yada rade-radin cewa, akwai yiyuwar za'a canja mataimakin shugabab kasar a 2027 ba dashi shugab Tinubu zai ci gaba da y...
Duk rintsi muna tare da Kashim Shettima>>Rahama Sadau bayan dambarwar data faru inda Ganduje ya kira sunan shugaba Tinubu ba tare da kiran sunan Kashim Shettima ba

Duk rintsi muna tare da Kashim Shettima>>Rahama Sadau bayan dambarwar data faru inda Ganduje ya kira sunan shugaba Tinubu ba tare da kiran sunan Kashim Shettima ba

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau ta bayyana cewa, duk rintsi suna tare da mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima. Ta bayyana hakanne a shafinta na sada zumunta. Hakan na zuwane bayan da aka zargi shugaban APC, Dr. Abdullahi Umar Ganduje da kiran sunan Tinubu ba tare da hadawa da Kashim Shettima ba a wajan yakin neman zabe. Lamarin ya jawo hatsaniya wanda da kyar aka fitar da Gandujen daga wajan taron.
Bidiyo: Maganar Gaskiya Hadarin da Adam A. Zango yayi ya bugu, inji Gfresh bayan ya je duba Adam A. Zango

Bidiyo: Maganar Gaskiya Hadarin da Adam A. Zango yayi ya bugu, inji Gfresh bayan ya je duba Adam A. Zango

Duk Labarai
Tauraron Tiktok, Gfresh Al-amin ya bayyana cewa, hadarin da Adam A. Zango yayi maganar gaskiya ya daku. Yace kawai dai saidai ace Allah ya bashi lafiya. Yace ba dan Allah ya kiyaye ba da saidai a ji wani labarin. Gfresh ya bayyana hakane a wani sabon Bidiyon da ya saki. https://www.tiktok.com/@gfreshfanpage/video/7516246945053166904?_t=ZM-8xElmsXd0IH&_r=1 A baya dai Gfresh yayi kiran a daina yawan zuwa gaida Adam A. Zango saboda ya samu ya huta.
Kalli Bidiyo: Mutane na ta mamaki bayan ganin sojojin kasar Amurka ashe basu iya fareti ba

Kalli Bidiyo: Mutane na ta mamaki bayan ganin sojojin kasar Amurka ashe basu iya fareti ba

Duk Labarai
An yi bikin ranar 'yan mazan jiya ta kasar Amurka inda aka tuna yanda Amurka ta yi yaki a yakin Duniya na daya daga biyu. Saidai wani abin mamaki shine ganin sojojin kasar Amurka basu iya fareti ba. Basa hada kafa su yi faretin, tafiya kawai auke yi. https://www.youtube.com/watch?v=73LspdTrhYw Da yawa masu sharhi sun ce alamace cewa basu yi atisayen yin faretin dan wannan rana ta musamman ba. Saidai Wasu masu sharhin na cewa, hakan ta farune saboda sojojin da yawansu ba bangaren fareti suke ba, suna da wasu ayyukan daban da sukw yi a cikin gidan sojan na kasar Amurka.
Shugaba Tinubu ya baiwa jami’an tsaron Najeriya umarnin su gaggauta magance matsalar tsarin jihar Benue

Shugaba Tinubu ya baiwa jami’an tsaron Najeriya umarnin su gaggauta magance matsalar tsarin jihar Benue

Duk Labarai
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya baiwa jami'an tsaron Najeriya umarnin su gaggauta magance matsalar tsaron Najeriya. Tinubu ya bayar da wannan umarnine biyo bayan rahotanni dake cewa an kashe mutane kusan 200 a jihar Benue. A baya dai har shugaban sojojin Najeriya sai da ya sanar da komawa jihar ta Benue da dama saboda kamarin matsalar tsaron jihar. Cikin wadanda aka kashe a wannan sabon harin hadda jami'an tsaro 5.
Da gangan Tinubu ya jefa ‘yan Najeriya cikin Yunwa, kuma irin yanda ake kulle dashi ko dansa Seyi sai baiwa shugaban hukumar zabe INEC ba zai ci zaben shekarar 2027 ba>>Inji Solomon Dalung

Da gangan Tinubu ya jefa ‘yan Najeriya cikin Yunwa, kuma irin yanda ake kulle dashi ko dansa Seyi sai baiwa shugaban hukumar zabe INEC ba zai ci zaben shekarar 2027 ba>>Inji Solomon Dalung

Duk Labarai
Tsohon Ministan matasa sa wasanni, Solomon Dalung ya bayyana cewa ko da shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu dansa Seyi zai baiwa shugaban hukumar zaben me zaman kanta INEC ba zai ci zaben shekarar 2027 ba. Ya bayyana hakane a hirar da aka yi dashi a gidan jaridar Sunnews. Yace Tinubu ya ja dagar yaki da mutanen Najeriya saboda jefasu a halin yunwa da yayi wanda ba'a taba samun irin hakan ba a tarihin Najeriya. Dalung yace ko da tururuwar da ake ta shiga APC ba wai dan farin jinin shugaba Tinubu bane, ana yi ne saboda kare muradun siyasa da kuma tsoron kamu.
Kalli Bidiyo: Yanda Tsohon Mataimakin shugabab kasa, Atiku Abubakar ya taka rawa da matarsa Titi

Kalli Bidiyo: Yanda Tsohon Mataimakin shugabab kasa, Atiku Abubakar ya taka rawa da matarsa Titi

Duk Labarai
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya taka rawa shi da matarsa, Titi Abubakar a yayin da take bikin cika shekaru 75 da haihuwa. Atiku yace shekararsu sama da 50 da aure inda ya jinjinawa matar tasa da cewa ta yi hakuri da halinsa. https://www.youtube.com/watch?v=8BT8ZiqApF4 Atiku yace duka iyayensu biyu basu son aurensu amma a haka suka yi auren da bokai biyu kawai da suka halarta.
An daure likitan Najeriya a gidan yari saboda sumbatar mara lafiya har sau biyu ba tare da son ranta ba

An daure likitan Najeriya a gidan yari saboda sumbatar mara lafiya har sau biyu ba tare da son ranta ba

Duk Labarai
Wani likita dan Najeriya dake aiki a kasar Ingila an daukeshi tsawon shekara daya saboda sumbatar wata mata marar lafiya dake karkashin kulawarsa. Likitan me suna Adewale Kudabo ya fara sumbatar marar lafiyar ne a lebenta yayin da take kwance bata iya motsi sannan ya sake sumbatar ya a karo na biyu. Lamarin ya farune a Asibitin York Hospital. Saidai likitan yace ba da wata manufa yayi hakan ba yana son nuna jin kai ne ga marar lafiyar kuma ba a lebenta ya sumbaceta ba, ya sumbaceta ne goshi. Marar lafiyar ta gayawa kotu cewa, sam bata ji dadin abinda ya mata ba ya sakata a fargaba da tsoro da damuwa. Lauyan wanda akw zargi yace sun amsa laifin wanda ake zargin amma suna neman sauki saboda wannan ne karin farko da ya aikata wannan laifi. Mai shari'a Alex Menary yace ya gam...
Shugaba Tinubu ya taya Tsohon Shugaban kasa, Abdulsalam Abubakar murnar cika shekaru 83

Shugaba Tinubu ya taya Tsohon Shugaban kasa, Abdulsalam Abubakar murnar cika shekaru 83

Duk Labarai
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya taya tsohon shugaban kasa, Janar Abdulsalam Abubakar me ritaya murnar cika shekaru 83 da haihuwa. A sanarwar da ya sanyawa hannu ranar Lahadi, Shugaba Tinubu ya bayyana Abdulsalam Abubakar a matsayin mutum me dattako wanda ke son zaman lafiya. Yace yayi rayuwa me kyau wadda tasa ma'aikatan gwamnati da yawa ke son yin koyi dashi.
Da Duminsa: Akwai yiyuwar majalisar tarayya zata taimakawa Tinubu ya ci gaba da mulki iya tsawon rayuwarsa

Da Duminsa: Akwai yiyuwar majalisar tarayya zata taimakawa Tinubu ya ci gaba da mulki iya tsawon rayuwarsa

Duk Labarai
Tsohon Ministan matasa da wasanni, Solomon Dalung ya yi zargin cewa wataran za'a tashi kawai majalisar Dattijai ta mayar da shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu shugabab dindindin har iya tsawon rayuwarsa. Ya bayyana hakane a hirar da aka yi dashi a jaridar Sunnews. Solomon Dalung yace 'yan majalisar saboda tsabar biyayyar da suke wa shugabab kasa, Bola Ahmad Tinubu idan suka ganshi sai ka ga kamar irin jikoki sun ga kakansu. Yace irin biyayyar da suke masa ta yi yawa zata sa a rika yiwa kundin tsarin mulkin Najeriya karan tsaye ba tare sa bin doka ba wajan gudanar da gwamnati.