Kalli Bidiyon yanda Wani abu ya fado saman kan Sarkin Kano, Muhammad Sanusi II a fadar Gwamnatin Kano yana tsaka da jawabi
Wani Bidiyo ya bayyana a kafafen sadarwa inda aka ga wani abu ya fado kan hular me martaba sarkin Kano, Muhammad Sanusi II.
https://twitter.com/wvleed_kessiee/status/1931706414851903896?t=vUtrKElbgYFnta7v5dcqtg&s=19
Lamarin ya farune a sanda yake tsaka da jawabi.
Saidai ba'a ko menene ba.








