Matashi Daga Jihar Bauchi Zai Nufi Jihar Lagos Ranar Alhamis Domin Ya Je Ya Gwangwaje Shugaba Tinubu Da Ragon Sallah
Matashi Daga Jihar Bauchi Zai Nufi Jihar Lagos Ranar Alhamis Domin Ya Je Ya Gwangwaje Shugaba Tinubu Da Ragon Sallah.
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false}
Khamis Musa Darazo, wani mai kaunar shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu daga jihar Bauchi, ya shirya kai ragon Sallah zuwa Lagos domin gabatar da kyautar godiya ga shugaban kasa saboda amincewarsa da lasisin hakar mai na Kolmani.
Khamis ya shaidawa jaridar Vanguard a ranar Litinin cewa, bayan ya tattauna da dattawan yankinsa, ya yanke shawarar daukar ragon zuwa jihar ...








