Tuesday, December 23
Shadow
Hukumar babban birnin tarayya Abuja ta kulle ofishin hukumar karbar Haraji ta kasa, FIRS, da bankin Access Bank, da gidan Man Total da sauransu saboda rashin biyan Haraji

Hukumar babban birnin tarayya Abuja ta kulle ofishin hukumar karbar Haraji ta kasa, FIRS, da bankin Access Bank, da gidan Man Total da sauransu saboda rashin biyan Haraji

Duk Labarai
Hukumar kula da babban birnin tarayya Abuja, FCTA ta kulle matan gine-gine a birnin saboda rashin biyan kudaden haraji da ake binsu. Wasu daga cikin manyan gine-ginen da aka kulle sun hada da: Babban Ofishin Jam'iyyar PDP na kasa. Ofishin hukumar tattara Haraji na kasa, FIRS dake Zone 5. Ofishin Access Bank dake Wuse. Da ofishin al'adun kasar China dake Zone 5. Da gidan man Total dake Zone 5. Da dai sauransu.
Hotuna: Wasu da ba’a san ko su wanene ba sun Kònà ofishin ‘yansanda a Rano dake Kano, Mutum daya ya mùtù

Hotuna: Wasu da ba’a san ko su wanene ba sun Kònà ofishin ‘yansanda a Rano dake Kano, Mutum daya ya mùtù

Duk Labarai
Hotuna: Kwamishinan yan sandan Kano ya ziyarci ofishin yan sanda da aka kona a Rano. Kwamishinan ‘Yan Sanda na Jihar Kano, CP Ibrahim Adamu Bakori, tare da Shugaban Karamar Hukumar Rano, Hon. Mallam Mohammed Naziru Ya’u, sun kai wata ziyara ta gaggawa domin tattara bayanai kai tsaye a caji ofis din ‘yan sanda na Rano da ke Karamar Hukumar Rano a Jihar Kano. Ziyarar na zuwa ne sakamakon mummunan hari da wasu da ba a tantance ba suka kai a safiyar Litinin, wanda ya yi sanadiyyar mutuwar mutum guda tare da lalata wasu sassa na ofishin ‘yan sanda a Rano. Kwamishinan ‘Yan Sanda ya ce wannan ziyara na cikin matakan bincike da tabbatar da tsaro a yankin. Ya kuma jaddada cewa rundunar ‘yan sanda tana daukar duk matakan da suka dace domin gano wadanda suka aikata wannan aika-aika da da...
Ana fargabar ƴan bindiga sun sace mutane da dama a Abuja

Ana fargabar ƴan bindiga sun sace mutane da dama a Abuja

Duk Labarai
Wasu masu garkuwa da mutane dauke da makamai sun kai farmaki unguwar Grow Homes da ke cikin yankin Chikakore na Kubwa – wacce ita ce mafi girma cikin unguwannin da ke wajen birnin Abuja – da safiyar Litinin, inda suka yi garkuwa da mazauna unguwar. Jaridar Vanguard ta rawaito daga bakin wasu mazauna unguwar da abin ya firgita cewa lamarin ya faru tsakanin karfe 12 na dare zuwa karfe 1:30 na dare. Wani mazaunin yankin da ya tabbatar da ganin wani namiji da wata mace suna cikin wadanda aka sace, ya ce da safiya an sami matar a cikin unguwar, bayan da masu garkuwar suka sako ta ba tare da bayani ba. Sai dai bai tabbatar da adadin mutanen da aka sace ba. “Lamarin ya faru kusan karfe 12 na dare. Wadannan mutane sun zo da makamai sosai, sun kuma fi karfin kungiyar tsaron sa-kai. ‘Yan...
Kotu ta yanke hukuncin kìsà ga matashin da ya kona masallata a Kano

Kotu ta yanke hukuncin kìsà ga matashin da ya kona masallata a Kano

Duk Labarai
Kotu ta yanke hukuncin kisa ga matashin da ya kona masallata a Kano. Babbar Kotun Shari’a da ke Kano ta yanke hukuncin kisa ta hanyar rataya ga wani mutum da ya kunna wuta a cikin wani masallaci, lamarin da ya yi sanadiyyar mutuwar wasu mutane da kuma jikkatar da dama. Lamarin ya faru ne a ranar 15 ga watan Mayu, 2024, a kauyen Gadan da ke karamar hukumar Gezawa ta Jihar Kano. Mai shari’a Halhatu Huza’i Zakariyya ne ya yanke hukuncin bayan ya samu wanda ake tuhuma da laifuka hudu da suka shafi kashe-kashe da haddasa munanan raunuka. Kotun ta bayyana cewa laifin da aka aikata ya saba wa doka, kuma hujjojin da aka gabatar sun tabbatar da laifin mutumin ba tare da tantama ba.
Ji Dalilin da yasa Kasar Saudiyya ta hana Sheikh Dr. Ahmad Gumi yin aikin Hajjin bana, kamar yanda yayi karin bayani

Ji Dalilin da yasa Kasar Saudiyya ta hana Sheikh Dr. Ahmad Gumi yin aikin Hajjin bana, kamar yanda yayi karin bayani

Duk Labarai
Hukumomi a ƙasar Saudiyya sun hana babban malamin addinnin Musulunci a Najeriya, Sheikh Ahmad Gumi shiga ƙasar domin gudanar da aikin hajjin bana. Sheikh Gumi wanda ya wallafa a shafinsa na Facebook cewa gwamnatin Saudiyya bayan ta ba shi bizar shiga ƙasar domin aikin Hajji amma kuma sai ba a ba shi damar shiga Madina domin fara aikin ibada ba. "Bisa waɗansu dalilai saboda ra'ayi na kan siyasar duniya, hukumomi a Saudiyya ba sa son kasancewata a Hajji duk da sun ba ni biza," in ji Sheikh Gumi kamar yadda ya wallafa a shafinsa na Facebook. Ya ƙara da cewa "Ina godiya ga hukumomi a Najeriya waɗanda suka sha alwashin tuntuɓar hukumomin Saudiyya a kan wannan lamarin." Bayanan da BBC ta tattaro sun nuna cewa Sheikh Ahmad Abubakar Gumi na cikin tawagar malaman da hukumar aikin hajjin...
Ji yanda wata mata ta kàshè kishiyarta a Garin Daura na jihar Katsina

Ji yanda wata mata ta kàshè kishiyarta a Garin Daura na jihar Katsina

Duk Labarai
Ƴan sanda a jihar Katsina sun kama wata matar aure da ake zargi da kashe kishiyarta. Lamarin ya faru ne a bayan wata makarantar firamare ta Dadi da ke unguwar Sabon Gari, a ƙaramar hukumar Daura bayan da wata matsala ta cikin gida tsakanin matan auren biyu ta rikiɗe zuwa rikici mai muni da ya kai ga mutuwa. Wannan na ƙunshe ne a cikin wata sanarwa da jami’in hulɗa da jama’a na rundunar, DSP Abubakar Sadiq, ya fitar a ranar Lahadi, inda ya bayyanawa manema labarai abin da ya faru. Sanarwar ta ce: “A ranar 24 ga Mayu, 2025, da misalin ƙarfe 11 na dare ne ofishin ‘yan sanda na Sabon Gari suka samu rahoto daga wani Nasir Yusuf, mijin matar, cewa ya dawo gida daga kasuwa ya tarar da matarsa ta farko mai suna Zainab Lawal tana kwance cikin jini, an caka mata wuƙa sau da dama.” “Da sa...
Kalli Bidiyon yanda matar shugaban kasar Faransa ta fallamai mari a bainar jama’a

Kalli Bidiyon yanda matar shugaban kasar Faransa ta fallamai mari a bainar jama’a

Duk Labarai
Ana zargin Matar shugaban kasar Faransa Brigitte Macron ta falla masa mari a yayin da suke shirin sauka daga jirgin saman da ya kaisu kasar Vietnam. Suna cikin jirgin yayin da ana ganin shugaba Macron na magana da ita a yayin da ita kuma ba'a ganinta daga cikin jirgin sai aka ga hannunta ya falla masa mari. Da farko ya gigice amma daga baya ya nutsu sannan ya fito daga cikin jirgin yayin da ta bishi a baya. https://twitter.com/GlobeEyeNews/status/1926926455482515628?t=pTRahTVPqPda_RoSKBC0lQ&s=19 Yayi kokarin kama hannunta amma taki amincewa. Daga baya an ganshi cikin fushi. Lamarin ya dauki hankula a kafafen sada zumunta. Da farko ofishin Macron ya musanta Bidiyon da hotunan inda yace na bogi ne amma daga baya aka tabbatar na gaskiyane. Saidai masu magana da ...
Da Duminsa: Shugaban Amurka, Donald Trump na daf da cimma yarjejeniyar Tsagaita wuta tsakanin Israyla da Falasdiynawa

Da Duminsa: Shugaban Amurka, Donald Trump na daf da cimma yarjejeniyar Tsagaita wuta tsakanin Israyla da Falasdiynawa

Duk Labarai
Rahotanni dake fitowa daga gabas ta tsakiya n cewa, Shugaban kasar Amurka, Donald Trump na daf da sanar da cimma yarjejeniya tsakanin Israyla da Falasdiynawa. Saidai zuwa yanzu fadar White House bata ce komai kan lamarin ba. Dama dai a baya rahotanni sun bayyana cewa Bayan da matsi yayi yawa, Benjamin Netanyahu na shirin amince da Tsagaita wuta. Tuni dai kasashen Turai da suka hada da Faransa suka fara raba gari da Benjamin Netanyahu.