Tuesday, December 16
Shadow
Matashiya ta Kàshè kanta saboda bata ci maki me yawa a jarabawar JAMB ba

Matashiya ta Kàshè kanta saboda bata ci maki me yawa a jarabawar JAMB ba

Duk Labarai
Matashiya me suna Opesusi Faith Timilehin 'yar Kimanin shekaru 19 ta sha guba ta kashe kanta ranar Litinin saboda ta ci maki 190 a jarabawar JAMB. Faith na zaunene da yayarta a Legas amma 'yar asalin Abeokuta ce, makwabtansu sun bayyana ta a matsayin mutuniyar kirki wadda bata son hayaniya. Danginta sun ce ko a shekarar data gabata ta rubuta jarabawar JAMB amma makinta na shekarar data gabata ya fi na yanzu. Saidai wani abin tashin hankali shine an bata Admission bayan mutuwarta.
‘Yar Shekaru 16 ta yi Gàrkùwà da kanta inda ta nemi iyayenta su biya kudin fansa Naira Miliyan 2

‘Yar Shekaru 16 ta yi Gàrkùwà da kanta inda ta nemi iyayenta su biya kudin fansa Naira Miliyan 2

Duk Labarai
Matashiya 'yar kimanin shekaru 16 wadda ke ajin SS2 a makarantar Sakandare ta yi garkuwa da kanta inda ta nemi a biya kudin fansa Naira Miliyan 2. Lamarin ya faru ne a Abakaliki, Jihar Ebonyi. Matashiyar ta kira dan uwanta inda ta sanar dashi cewa an yi garkuwa da ita. Wani dake da alaka da iyayenta ne ya taimaka mata wajan shirya wannan lamarin. Kakakin 'Yansandan jihar, Joshua Ukandu ya tabbatar da faruwar lamarin inda yace an kama wadanda ake zargi kuma sa'a tabbatar an hukuntasu.
An kama mahaifi da zargin yiwa ‘ya’yansa mata Fyàde

An kama mahaifi da zargin yiwa ‘ya’yansa mata Fyàde

Duk Labarai
Rahotanni daga jihar Legas na cewa, 'yansanda a jihar sun kama wani uba me suna Best Orji dan kimanin shekaru 39 da zargin yiwa 'ya'yansa fyade. Mahaifiyar yaran ce ta kai korafi wajan 'yansandan inda tace ya aikata lamarin a yayin da yaran ke da shekaru 12 da 14. Kakakin 'yansandan jihar, (PPRO),CSP Benjamin Hundeyin ne ya tabbatar da hakan a sanarwar da ya bayar ga manema labarai. Yace sun kama Best Orji zasu gurfanar dashi a gaban kuliya.
Bidiyon tsiraici na Diyar Fasto dake shirin gadonshi, kuma har ta fara wakitarsa a coci tana wa’azi ya bayyana, an ganta turmi da tabarya ita da wani

Bidiyon tsiraici na Diyar Fasto dake shirin gadonshi, kuma har ta fara wakitarsa a coci tana wa’azi ya bayyana, an ganta turmi da tabarya ita da wani

Duk Labarai
Wata diyar fasto ta dauki hankula a kafafen sadarwa bayan da Bidiyon tsiraicinta ya bayyana. An ga Bidiyon nata ita da wani turmi da tabarya suna aikata Alfasha. Diyar Faston dai wadda take shirin gadon babanta, Tuni har ta fara wa'azi a cocinsa. Saboda tsiraicin dake cikin Bidiyon ba zamu iya kawo muku shi ba anan.
Zaki ya kàshè me gidansa balarabe ya kuma cinye gawar kwanaki kadan bayan da ya siyoshi ya rika wasa dashi a gida

Zaki ya kàshè me gidansa balarabe ya kuma cinye gawar kwanaki kadan bayan da ya siyoshi ya rika wasa dashi a gida

Duk Labarai
Wani zaki da Balarabe a garin Najaf dake kudancin kasar Iraqi ya siyo dan ya rika wasa dashi, ya kashe me gidan nasa kwanki kadan bayan siyoshi. Bayan ya kasheshi, ya kuma cinye kusan duka gawar me gidan nasa. Lamarin ya faru ranar 8 ga watan Mayu. Kakakin 'yansandan yankin Najab, Mufid Tahir, ya tabbatar da faruwar lamarin inda yace sai da aka kashe zakin saboda yaki yadda ya daina cin gawar me gidan nasa. Me gidan Aqil Fakhr al-Din na da shekaru 50 kuma an bayyana cewa ya dade yana ajiye zaki a gidansa.
Yadda ‘yan tà’àddà suka kàshè sojoji suka kwashe màkàmài a sansanin soji a Borno, Sojojin dai sun tsere yayin da màhàràn suka afkawa sansanin nasu, saidai da gari ya waye sun koma, Kalli bidiyon Yanda sojojij ke kuka, da hotunan gawarwakin wadanda aka kashe birjik a kasa

Yadda ‘yan tà’àddà suka kàshè sojoji suka kwashe màkàmài a sansanin soji a Borno, Sojojin dai sun tsere yayin da màhàràn suka afkawa sansanin nasu, saidai da gari ya waye sun koma, Kalli bidiyon Yanda sojojij ke kuka, da hotunan gawarwakin wadanda aka kashe birjik a kasa

Duk Labarai
Mayaƙan Boko Haram sun kashe sojoji da ba a san adadinsu ba tare da yin awon gaba da wasu da dama bayan wani ƙazamin hari da suka kai a sansanin soji da ke yankin Marte a Jihar Borno. Majiyoyin soji sun ce mayaƙan ƙungiyar sun fi karfin sojojin, inda suka kwashi makamai masu tarin yawa sa’annan suka cinna wa ma’ajiyar makamai da ke sansanin sojin wuta. Mazauna yankin sun bayyana cewa da misalin ƙarfe 3 na asuba, kafin wayewar garin ranar Asabar ne Boko Haram ta ƙaddamar da harin. https://twitter.com/SaharaReporters/status/1922035239003562473?t=NnNR7DazlyCWs6i2qrXRdA&s=19 Wani soja da ya nemi a ɓoye sunansa ya ce, “ISWÀP ta ƙwace Marte, an kashe sojoji da dama, an kama wasu, amma wasu sun samu sun tsere zuwa Dikwa, inda runduna ta 24 take. “’Yan ta’addan sun ƙona tankok...
DA ƊUMI-ƊUMI: Shugaban Amurka Donald Trump ya isa Saudiyya domin fara zagayen kwanaki hudu a yankin Gulf

DA ƊUMI-ƊUMI: Shugaban Amurka Donald Trump ya isa Saudiyya domin fara zagayen kwanaki hudu a yankin Gulf

Duk Labarai
Shugaban Amurka Donald Trump ya isa Saudiyya domin fara zagayen kwanaki hudu a yankin Gulf. Duk yankin da shugaban Amurka ya zaɓa a matsayin wurin da zai fara kai ziyara na nufin yankin na da matuƙar muhimmanci inda ake yi wa ziyarar kallon wani ɓangare. A watan Mayun 2027, Donald Trump ya sauya abin da aka saba a al'adance inda shugabannin Amurka kan fara ziyara da wurare kamar Canada da Mexico da kuma Turai. To sai dai kuma maimakon hakan, sai ya fara da ƙasar Saudiyya mai tarin albarkatun manfetur, a zangon mulkinsa na farko, kuma yanzu bayan ya yi kome sai ya zaɓi fara ziyarar da yankin na Gulf daga ranar Talata 13 zuwa Juma'a 16 ga watan Mayu. Zuwa ƙasashen Saudiyya da Qatar da Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa, ka iya zama ziyarar Trump ta farko a zangon mulkinsa na farko duk da...
Idan aka ci aba da rage farashin man fetur zamu karye ba zamu iya ci gaba da sana’a ba>>’Yan Kasuwar Man Fetur suka yi gargadi

Idan aka ci aba da rage farashin man fetur zamu karye ba zamu iya ci gaba da sana’a ba>>’Yan Kasuwar Man Fetur suka yi gargadi

Duk Labarai
Kungiyar 'yan Kasuwar man fetur na Najeriya, PETROA sun yi gargadin cewa, idan Matatar Man fetur din Dangote ta ci gaba da rage farashin man fetur din ta, zasu iya karyewa. Kungiyar ta bayyana hakane ta bakin shugabanta, Dr. Billy Harry. Yace ana kokarine a hanasu shigo da man fetur daga kasashe waje shiyasa ake wannan ragin farashin. Hakan na zuwane bayan da matatar man fetur din Dangote ta rage faashin man fetur din ta daga Naira N835 akan kowace lita zuwa Naira N825 akan kowace lita. Dr. Billy Harry yace tun safe suke ta taro dan gano hanyar da zasu magance wannan matsala baya da suka samu labarin age farashin man.
YANZU-YANZU: Matatar Man Fetur Ɗin Dangote Ta Sake Zaftare Farashin Man Fetur

YANZU-YANZU: Matatar Man Fetur Ɗin Dangote Ta Sake Zaftare Farashin Man Fetur

Duk Labarai
YANZU-YANZU: Matatar Man Fetur Ɗin Dangote Ta Sake Zaftare Farashin Man Fetur. Matatar sinadarai ta Dangote ta sake yin wani rangwame a kan tsohon farashin man fetur na Premium Motor Spirit wanda aka fi sani da man fetur kasa da Naira 835 da aka bayyana a bainar jama'a kan kowace lita. Majiya mai tushe ta tabbatar a ranar Litinin din da ta gabata cewa matatar ta rage farashin ta zuwa Naira 825 ga kwastomominta, ta hanyar rangwamen Naira 10 bayan samun nasarar lodin kayayyakin a matatar. Majiyoyin sun ce har yanzu ‘yan kasuwar suna biyan Naira 835 kan kowace lita na kayayyakin amma ana mayar da su Naira 10 bayan an kwashe su daga matatar. Daidaita farashin da aka yi a boye ya baiwa kwastomominsa da ‘yan kasuwa damar siyar da kayan a kan wani karamin kudi daga Naira 830 zuwa ...