Dama Ance Almajirine: Bidiyon yanda Garzali Miko ke loma da abinci ya dauki hankula
An ga tauraron mawakin Hausa da Fina-finan Hausa, Garzali Miko yana loma da abinci.
Lamarin ya dauki hankula inda akai ta mamakin ganin Cele kamarsa yana cin abinci haka a bainar jama'a.
Mutane sun bayyana mabanbanta ra'ayoyi akan lamarin.
Kalli Bidiyon:
https://www.tiktok.com/@kb_international/video/7503462197612268806?_t=ZM-8wIZ78X0GYv&_r=1
Saidai shi bai damu ba.








