Saturday, December 20
Shadow
Ina godiya ga Likitocin da suka min aikin kara girman Nònùwà da mazunai>>Inji Dan Daudu, Bobrisky, kalli Sabon Hoton da ya saki da mutane ke cewa tabbas ya koma mace sak

Ina godiya ga Likitocin da suka min aikin kara girman Nònùwà da mazunai>>Inji Dan Daudu, Bobrisky, kalli Sabon Hoton da ya saki da mutane ke cewa tabbas ya koma mace sak

Duk Labarai
Shahararren dan Daudu, Idris Okuneye wanda aka bi sani da Bobrisky ya yiwa Likitoci ln da suka masa aikin kara girman nono godiya. Bobrisky ya bayyana hakane a shafinsa na Instagram inda yace yana godiya yanda suka kara masa girman nonuwa da hasken fata da gyaran labba da sauransu. Sabon Hoton da ya saki yasa mutane na cewa tabbas ya koma mace.
Kalli Bidiyon dan gidan Gwamnan jihar Anambra da ake cewa Mummunane kuma Dan Luwadi ne bayan da aka ganshi yana magana irin ta ‘yan daudu

Kalli Bidiyon dan gidan Gwamnan jihar Anambra da ake cewa Mummunane kuma Dan Luwadi ne bayan da aka ganshi yana magana irin ta ‘yan daudu

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} A baya hutudole.com ya kawo muku rahoton yanda aka ga Bidiyon dan gidan Gwamnan jihar Anambra, Ozonna Soludo yana rawa da wata baturiya da aka bayyana a matsayin Budurwarsa wanda hakan ya dauki hankula sosai. Saidai Ozonna da alama surutun da aka yi akan wannan Bidiyon nashi bai ji dadi ba inda ya fito ya mayar da martani. Saidai duk da hakan mutane basu kyaleshi ba, a wannan karin kuma sai ake ta cewa an ya kuwa ba dan daudu ya koma ba yayin da mahaifin nasa ya turashi yin kara...
Kalli Bidiyon yanda aka kama Wani mutum saboda saka kyamarar CCTV a gidansa

Kalli Bidiyon yanda aka kama Wani mutum saboda saka kyamarar CCTV a gidansa

Duk Labarai
Wani mutum da aka kama saboda ya saka kyamarar CCTV guda 17 a gidansa ya dauki hankula. An ga dai mutumin daure tare da masu laifi inda ake tambayarsa laifin me ya aikata inda yace kayamarar CCTV guda 17 ke gareshi a gida. https://twitter.com/PH_Socials/status/1923805974688616452?t=KUH9NkyKbE_qXIRjxNr0Zw&s=19 Ana dai zargin yana aikata laifi ne in ba haka ba, me zai hadashi da kyamarar CCTV har guda 17?
Malamin Soja, Adaam Ashaka ya zargi Daurawa da Girman Kai inda yace bai da lokacin Almajirai sai ‘yan Fim

Malamin Soja, Adaam Ashaka ya zargi Daurawa da Girman Kai inda yace bai da lokacin Almajirai sai ‘yan Fim

Duk Labarai
Wani malamin Soja wanda yake yawo yana da'awa me suna Adam Ashaka ya zargi cewa babban malamin Addinin Islama, Sheikh Aminu Daurawa yana da girman kai. Malamin ya kara da cewa, Ya je Ofishin Hisbah a Kano yayi kokarin ganin Malam Ibrahim Daurawa amma bai samu damar ganinsa ba. Yace yayi iya kokarinsa amma aka hanashi, yace yana tsaye amma yaga mata wanda ko izini basu nema ba suka shiga ofishin malam. Ga cikakken jawabin nasa kamar haka: https://www.tiktok.com/@halarouyacoub229/video/7505207127900835090?_r=1&u_code=ejaikd8elj8058&preview_pb=0&sharer_language=en&_d=ejaij098emc1h5&share_item_id=7505207127900835090&source=h5_m&timestamp=1747501693&user_id=7483197776647635989&sec_user_id=MS4wLjABAAAAN7fVbcc0mzRzgIxdVwTekj-Bzgfq381B8aILPWs15fqP6a...
Haka Na Saba: Garzali Miko yayi martani kan ganinshi yana loma da abinci a wajan Bikin Rarara

Haka Na Saba: Garzali Miko yayi martani kan ganinshi yana loma da abinci a wajan Bikin Rarara

Duk Labarai
Tauraron fina-finan Hausa, Kuma Mawaki, Garzali Miko yayi martani kan ganinshi da aka yi yana Loma a wajan Bikin Rarara da A'ishatulhumaira. Hutudole ya kawo muku cewa, yanayin cin abincin da Garzali miko yayi da hannu yana loma a wajan ya jawo cece-kuce a wajan. Saidai a wani sabon bidiyon an ga Garzali Miko yana cewa, shi haka ya saba cin abinci da hannu. https://www.tiktok.com/@kb_international/video/7504359246134398213?_t=ZM-8wR2hDy6B8v&_r=1 Yace ko a gobe ya samu dama da hannu zai ci abinci.
Bamu yadda ba, A mayar dasu gida, wane irin aiki ne zasu yi wanda matasanmu ba zasu iya yi ba? NLC ta jihar Legas ta yi gargadi kan matasa 89 daga Arewa da aka kai Su yi aiki a matatar man Dangote dake Legas

Bamu yadda ba, A mayar dasu gida, wane irin aiki ne zasu yi wanda matasanmu ba zasu iya yi ba? NLC ta jihar Legas ta yi gargadi kan matasa 89 daga Arewa da aka kai Su yi aiki a matatar man Dangote dake Legas

Duk Labarai
Rikicin 'yan matasan Arewa 89 da aka kai Matatar man Dangote dake Legas su yi aiki har yanzu bai kare ba. Da farko dai hutudole ya kawo muku rahoton cewa, bayan kai matasan jihar Legas, an zargi cewa 'yan Bindiga ne inda har 'yansanda suka yi bincike kan lamarin suka gano cewa ba 'yan Bindiga bane aiki aka kaisu su yi a matatar man fetur din ta Dangote daga jihar Katsina. Saidai duk da wankesu, a yanzu kuma kungiyar kwadago ta jihar karkashin Wakilinta, Comrade Funmi Sessi sun ce basu yadda da kawo matasan 'yan Arewa ba. Yace wane irin aiki ne Wanda sai an dakko matasan Arewan zasu yi wanda matasan jihar Legas ba zasu iya yiba, yace kuma dokar Najeriya ta tanadi cewa, dole a baiwa mutanen da ke kusa da kamfanin Kaso 70 na ma'aikatan da za'a dauka in yaso sauran kaso 30 din ana iya...
Sha’aban Sharada ya sauya sheƙa zuwa APC

Sha’aban Sharada ya sauya sheƙa zuwa APC

Duk Labarai
YANZU-YANZU: Sha'aban Sharada ya sauya sheƙa zuwa APC Dan takarar gwamnan jihar Kano a jam'iyyar ADP a zaben 2023, Sha'aban Sharada ya sanar da ficewar sa daga jam'iyyar zuwa APC. A wani faifen bidiyo da ya karade shafukan sada zumunta, Sharada, tsohon dan majalisar wakilai mai wakiltar mazaɓar Kano Municipal, ya sanar da komawa APC din ne a wata liyafa da ya haɗa ga magoya bayan sa a gidan sa da ke Kano. Ya ce ya auna ya ga cewa "da sabon gini gwanda yaɓe", bayan ya maida al'amuran ss ga Allah kan Ya yi masa zaɓi na alheri. DAILY NIGERIAN HAUSA ta rawaito cewa a kwanakin bayan an hango Sharada tare da shugaban jam'iyyar APC na ƙasa, Abdullahi Umar Ganduje a Abuja, lamarin da tun a lokacin ake kallon kamar yunkurin komawa jam'iyyar ta sa ya ke yi. A lokacin da ya ke taka...
Mu a Akwa Ibom Tinubu za mu yi a 2027>>Akpabio

Mu a Akwa Ibom Tinubu za mu yi a 2027>>Akpabio

Duk Labarai
Mu a Akwa Ibom Tinubu za mu yi a 2027 - Akpabio Shugaban Majalisar Dattawa, Godswill Akpabio, ya ce dukkan jam’iyyun siyasa a jihar Akwa Ibom sun hade wuri guda. Ya kara da cewa wannan hadin gwiwa zai mara wa Shugaba Bola Tinubu baya domin sake tsayawa takara, da Gwamna Umo Eno na jihar, da kuma shi kansa Akpabio. Akpabio ya bayyana hakan ne a ranar Juma’a yayin taron rabon tallafi ga al'ummar mazabarsa da kuma kaddamar da ayyuka a Ikot Ekpene, yankin Akwa Ibom na arewa maso yamma. “Yayin da nake magana da ku yanzu, babu wani abin da ake kira jam’iyya a jihar Akwa Ibom a shekarar 2027,” in ji shi. “Don kujerar majalisar dattawa ta yankin Ikot Ekpene, dukkan jam’iyyun siyasa sun hade don kada kuri’unsu ga Sanata Godswill Akpabio. "Kujerar gwamna a shekarar 2027, dukkan...