YANZU-YANZU: Shugaban Nigeriya Bola Ahmed Tinubu ya isa birnin Rome, Italy domin halartar bikin rantsar da sabon Paparoma Pope Leo XIV a ranar Lahadi mai zuwa
Shugaban Nigeriya Bola Ahmed Tinubu ya isa birnin Rome, Italy domin halartar bikin rantsar da sabon Paparoma Pope Leo XIV a ranar Lahadi mai zuwa.








