Kalli Bidiyon: Allah kasa Muslim Muslim ya dore>>Inji Sheikh Sani Yahya Jingir
Babban malamin Addinin Islama, Sheikh Sani Yahya Jingir ya roki Allah yasa Muslim Muslim ya dore.
Ya bayyana hakane a yayin da yake kammala karatu a wani Bidiyonsa da aka ga yana ta yawo a kafafen sada zumunta.
Malam ya kuma yi kiran a rikawa shuwagabanni addu'a.
https://www.tiktok.com/@i_am_saeed01/video/7532458439738428728?_t=ZS-8yYIM57R6ES&_r=1








