FATIMA DAHIRU: Mace Mai Horar Da Maza Kwallon Kafa A Kano.
'Yar asalin jihar Kano ce, wacce kuma ta zamo mace daya tilo a Nijeriya dake horas da 'yan wasan kwallon kafa, bayan zamowa kocin kungiyar kwallon kafa ta Manya United.
Kwamishina ya mayar da Naira miliyan 301 ragowar kuɗin ciyarwar azumi a Jigawa.
Kwamishinan ayyuka na musamman na jihar Jigawa, Auwalu Danladi Sankara, ya mayarwa baitul malin jihar Naira miliyan 301 da su ka yi ragowa bayan kammala shirin ciyarwa na watan Ramadan bana.
Sankara ya sanar da mayar da kudaden ne a yayin taron majalisar zartarwa na jiha wanda gwamna Malam Umar Namadi ya jagoranta.
Kudin sun yi ragowa ne biyo bayan ware naira biliyan 4.8 da gwamnatin jihar Jigawa ta baiwa ma’aikatar don shirin ciyar da abinci, wanda ya kunshi dukkanin kananan hukumomi 27 da kuma cibiyoyi kusan 700 na ciyarwa.
An ba da rahoton cewa, shirin wanda wani kwamiti ya jagoranta, ya ciyar da mutane sama da 5,550 a kullum a tsawon kwanaki 29 na azumi.
Majalisar zartaswar jihar ta yaba ...
Wani matashi dan shekaru 18 ya dirkawa mata 10 ciki a cikin watanni 5.
Yaron an kaishi wajan wani dan kasuwane dan ya koya masa kasuwanci daga kauyensu a jihar Anambra, saidai watanni 3 da kaishi wajan me gidan nasa ya dirkawa diyar me gidan ciki sannan ya dirkawa dayar yarinyar shagon me gidan ciki itama.
Dalilin hakane me gidan ya tattara mai kayansa ya koreshi ya mayar dashi kauye.
Saidai watanni biyu bayan komawarsa kauyen, a camma ya dirkawa 'yan mata 8 ciki.
Mahaifiyarsa ce da kanta ta kaiwa kwamishiniyar mata da walwala ta jihar, Ify Obinabo korafi inda tace dan nata ya zamar mata annoba da ta ganshi da mace sai ta ji gabanta na faduwa.
Kwamishiniyar matar tace ta sa yaron a gaba inda ta tambayeshi ko akwai wani magani da yake amfani dashi ne wajan yaudarar mata k...
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false}
Hukumar 'yansandan Farin kaya ta DSS ta tsare shugaban daliban Najeriya, Atiku Abubakar Isa bayan da ya zargi cewa dan shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya bashi Naira Miliyan 100 dan ya goyi babanshi, Bola Ahmad Tinubu amma yakiya.
Atiku ya kuma zargi dan shugaban kasar, Seyi Tinubu da daukar nauyin sawa a masa dukan kawo wuka.
Sahara reporters tace ta samu cewa Atiku na hannun hukumar DSS tun ranar Talata.
Rahoton yace kamen nasa ya zo ne a daidai lokacin da ake bikin rantsar...
Kakakin majalisar Dattijai, Godswill Akpabio ya jawo hankalin abokan aikinsa Sanatoci kan cewa 'yan Najeriya na cikin Wahala.
Ya bayyana hakane a cikin jawabinsa na farko bayan komawar majalisar hutun da ta yi.
Yace abinda ya kamata su mayar da hankali akai shine baiwa maganar tsaro, Inganta rayuwar mutane, da bangaren Makamashi.
Yace ya kamata su taimakawa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu wajan kawar da matsalar da wahalar da 'yan Najeriya suke ciki.
r
Hotunan Yayar Gwamnan Jihar Katsina Kuma Mai Ɗakin Tsohon Shugaban Kasa, Malam Umaru Musa Yar'adua, Hajiya Hauwa Radda A Wajen Bikin Diyar Gwamnan Katsina A Ranar Asabar Da Ta Gabata.
2027 : Allah ne ya fad@ Mani cewa nine shugaban kasa mai zuwa__Fasto Tunde
Daga Barista Nuraddeen Isma'eel
"Babban malamin addinin kirista a Nijeriya Fasto Tunde, ya shaidawa mabiyan shi a cikin coci cewa, Allah ya fada mashi kuma yaji da kyau! Akan cewa shine shugaban kasar Nijeriya mai zuwa a zaben kakan bana mai zuwa ta 2027 .
"Biyo bayan sanar da shi da Allah yayi, yasa baiyi kasa a gwiwaba na wurin zuge miliyan 100 a domin sayen fam din Takarar shugaban kasar Nijeriya."
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar ya cewa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu idan da gaske yake maganar daina amfani da abubuwan da aka kera a kasashen waje to ya daina amfani da motocin Alfarmar da yake hawa ya koma Amfani da motar Innoson da ake kerawa a jihar Anambra.
Ya bayyana hakanne bayan da shugaba Tinubu ya baiwa ma'aikatun gwamnati umarnin su daina shigo da kayan da ake yin irin su a Najeriya.
Saidai Atiku yace wannan duk yaudara ce wadda 'yan Najeriya sun saba ji, yace idan Gwamnatin da gaske take, ta fara daga kan kanta.
Yace kamata yayi shugaba Tinubu ya fara da kanshi, ya daina amfani da motocin Alfarma da yake amfani dasu ya koma amfani da motocin Innoson ko makamantansu da ake kerawa a Najeriya.
Yace ministocin Buharin ma haka ya kamata su ...