JIYA BA YAU BA: Farashin Kaya A Lokacin Mulkin Marigayi ‘Yar’Adua
JIYA BA YAU BA: Farashin Kaya A Lokacin Mulkin Marigayi 'Yar'Adua
Litar Fetur = Naira 65Gas = Naira 112Shinkafa = Naira 3,500Siminti = Naira 750Taki = Naira 2500Buhun Siga= Naira 7,000.Buhun Fulawa = Naira 6,050
Da sauran farashin kaya, duk babu tsada a lokacin sa, kuma ya dauko hanyoyin gyara kasa, Allah Ya dauki ransa.
A yau ne dai marigayi tsohon shugaban kasan ke cika shekaru 15 da rasuwa.
Gaskiya Nijeria mun yi rashin Adalin Shugaban Kasa, Ya Allah Ka haskaka kabarin Umar Musa Yar'Adua, Ka sa shi a aljannar Firdausi, Don Alfarmar Sayyidina Rasulillah.
Daga Rashida Bala Suleja







