Rikici Da Duminsa:Baka da ikon cire Gwamna Fubara, doka bata baka dama ba, Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya gayawa Shugaba Tinubu
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false}
Rahotanni daga Abuja na cewa, mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya caccaki shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu kan dakatar da gwamnan jihar Rivers, Simi Fubara.
Kashim yayi wannan naganane a wajan kaddamar da wani littafi da ya halarta.
Ya ce a lokacin tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan yana mulki, ya so ya cireshi a matsayin gwamna dalilin matsalar tsaro.
Saidai kakakin majalisa a wancan lokacin Aminu Waziri, Tambuwal bai amince ba.
Hakanan babban lauyan gwamnat...








