Kalli Bidiyon yanda basaraken jihar Kogi ya kubuta daga hannun masu Gàrkùwà da mutane bayan shafe wata daya a hannunsu
Rahotanni daga jihar Kogi na cewa, Basaraken jihar ya samu kubuta daga hannun masu garkuwa da mutane bayan shafe wata daya a hannunsu.
https://twitter.com/NigeriaStories/status/1932842351967256841?t=B5RE0urQ4w-ZtJ_Ni7BVLg&s=19
Lamarin dai ya jawo Allah wadai inda da yawa ke cewa Gwamnati ta gaza.








