Kalli Bidiyo: Wata mata da ciwon Dajin Nònò ya kamata, har aka yànqèshì, data shafa Hankicin da na yiwa addu’a, wani nonon ya sake fitowa>>Inji Fasto Enoch Adeboye
Malamin Kirista, Fasto Enoch Adeboye ya bayyana cewa, wata mata da cutar dajin mama ta kamata, har aka yanke maman.
Ta yi amfani da hankicin da yawa addu'a ta shafa a kirjinta kuma wani nonon ya sakw fitowa.
https://twitter.com/dammiedammie35/status/2003011956324614517?s=19








