Allah Sarki, Kalli Bidiyon Tauraruwar fina-finan Hausa na neman Taimakon Ali Nuhu a mata aiki saboda rashin Lafiyar dake damunta
Wannan wata Tauraruwar fina-finan Hausa ce da ta fito ta bayyana cewa, Qari ya fito mata a hannu sannan take neman taimakon Ali Nuhu, Abba El-Mustapha da sauransu su taimaka mata a mata aiki.
An ga Bidiyon nata a kafafen sada zumunta inda ya dauki hankula da yawa sun tausaya mata.
https://www.tiktok.com/@i_a_sarari/video/7620898247309102356?_r=1&_t=ZS-94yWZthM0wa&sp_source=7537614245375297080








