Wata Sabuwa: Masu Goyon bayan Akpabio sun yi bincike akan sanata Natasha inda suka gano cewa Saida Mijinta ya dirka mata cikin shege aka zubar dashi kamin ya aureta
A yayin da rikici tsakanin Sanata Godswill Akpabio da Sanata Natasha Akpoti ke ci gaba da gudana inda take zarginshi da neman yin lalata da ita, shidai bai ce komai ba kan lamarin har yanzu.
Saidai 'yan Koronsa sun dukufa aiki inda a yanzu haka sun bankado bayanai akan rayuwar sanata Natasha a baya.
Daya daga cikin abubuwan da suka gano shine cewa, Mijinta da take aure sai da ya mata cikin shege ya zubar dashi sannan suka yi auren.
Hakan ya bayyanane a cikin takardar karar data kai Mijin nata me suna Uduaghan wanda takardar kotun data watsu sosai a kafafen sada zumunta ta nuna cewa ya mata alkawarin aure kamin ta yadda yayi lalata da ita har ta dauki ciki.
Saidai bayan data dauki cikin, ta ga Alamar ba shi da niyyar aurenta inda anan ya nemi ta zubar da cikin amma ta ki...








