Tuesday, December 16
Shadow
Iliyasu Muhammad ya gayyaci abokinsa gida ya kkàshèshì yayin da yake tsaka da cin Abinci a Abuja

Iliyasu Muhammad ya gayyaci abokinsa gida ya kkàshèshì yayin da yake tsaka da cin Abinci a Abuja

Duk Labarai
Wani matashi me suna Iliyasu Muhammad dake zaune a Dantata Village a babban barnin tarayya Abuja ya kashe abokinsa ta hanyar datsashi da adda. Iiliyasu ya gayyaci abokinsa, Saifullahi Muhammad gidansa dan cin abinci inda a yayin da Saifullahi ke cin abincin ne, Iliyasu ya hau kansa da sara. Kakakin 'yansandan Birnin Tarayya, Abuja, Josephine Adeh ta tabbatar da faruwar lamarin inda tace an kirasu ranar February 13, 2025 da misalin karfe 1:30 na rana inda aka sanar dasu abinda ya faru. Tace da suka je sun iske Saifullahi cikin jini inda suka kwasheshi zuwa Asibiti inda likitoci suka tabbatar da cewa ya mutu. Tace an kama Iliyasu kuma ya amsa laifinsa. Ta kara da cewa, da bincike yayi tsanani, sun gano Iliyasu na tare da wasu gungun mugayene dake yiwa masu mashina kwace a Abuj...
Cutar Zazzabin Lassa ta kkàshè mutane 10 a Najeriya

Cutar Zazzabin Lassa ta kkàshè mutane 10 a Najeriya

Duk Labarai
Rahotanni sun bayyana cewa, cutar zazzabin Lassa ta yi sanadiyyar mutuwar mutane 10 a Najeriya. Lamarin ya farune a jihohin Bauchi, Ondo, Taraba, Edo, Benue, Gombe, Kogi, da Ebonyi. A shekarar da muke ciki, cutar ta kashe jimullar mutane 80 a kananan jihohi 63 na jihohi 11. Hukumar kula da lafiya ta kasa, NCDC ce ta bayyana hakan a sanarwar da take fitarwa ta mako-mako.
Baturiya ta kai Asibiti kotu a kasar Amurka bayan data nemi a saka mata maniyyin farin namiji amma aka samu kuskure aka saka mata maniyyin bakin namiji ta haifi jariri bakar fata

Baturiya ta kai Asibiti kotu a kasar Amurka bayan data nemi a saka mata maniyyin farin namiji amma aka samu kuskure aka saka mata maniyyin bakin namiji ta haifi jariri bakar fata

Duk Labarai
Wata baturiya a kasar Amurka ta kai Asibiti kotu saboda kuskure wajan zuba mata maniyyi da aka yi. Matar me suna Krystena Murray 'yar kimanin shekaru 38 ta zabi namiji me kama da itane farar fata inda tace a saka mata maniyyinsa. Saidai an samu kuskure aka saka mata maniyyin namiji bakar fata kuma ta haifi jariri bakar fata, saidai duk da haka ta kudiri aniyar ci gaba da renon jariri. Saidai daga baya masu maniyyin ashe suma sun ajiyene dan amfani dashi nan gaba, inda suka kaita kara wanda a dole ba tana so ba ta basu jaririnsu. Saidai itama yanzu ta kai Asibitin me suna Coastal Fertility Specialists kara inda take neman a bi mata hakkinta kan wannan kuskure da suka tafka akanta. Ta shigar da karar ne a Kotun, Chatham County dake Georgia. Ta bayyana cewa, babban burinta ...
Kalli Bidiyon tsiraici na wannan ‘yar Siyasar ya bayyana, kunya ta hanata zuwa aiki

Kalli Bidiyon tsiraici na wannan ‘yar Siyasar ya bayyana, kunya ta hanata zuwa aiki

Duk Labarai
Bidiyon tsiraici na Wata 'yar siyasa me suna Mayor Nora Mahlangu ya bayyana a kafafen sada zumunta inda aka ganta tana cire kayanta sai da ta yi Tumbur haihuwar uwarta. Matar dai itace magajiyar garin Ngaka Modiri sannan 'yar jam'iyyar ANC ce ta kasar Afrika ta kudu. Rahotanni sun ce da kanta ta yi kuskuren aika wannan hoto nata na batsa a cikin WhatsApp Group na Jam'iyyarsu. Rahotanni sunce tuni ta nemi hutu ta daina zuwa aiki saboda kunya. Kasancewar tsiraicin dake cikin bidiyon yayi yawa yasa ba zamu iya wallafa muku shi anan ba.
Kalli Bidiyon yanda aka kama wasu masu Gàrkùwà da mutane aka musu tsìràrà ana duka kamar jakai

Kalli Bidiyon yanda aka kama wasu masu Gàrkùwà da mutane aka musu tsìràrà ana duka kamar jakai

Duk Labarai
Wadannan wasu masu garkuwa da mutanene da aka kama a Legas inda ake dukansu kamar jakai inda aka cire musu kayan jikinsu. Daya daga cikinsu yace daga jihar Kwara yake inda dayan yace ya fito ne daga jihar Anambra sai kuma dayan yace ya fito ne daga jihar Imo. Sun dai amsa laifinsu na cewa sun je yin garkuwa da mutanene saidai sun sha Alwashin ba zasu sake aikata hakan ba. Kalli Bidiyon anan
Akwai Tubabbun ‘yan Bìndìgà 789 da muke canjawa hali zamu kuma mayar dasu cikin al’umma su zauna>>Inji Sojoji

Akwai Tubabbun ‘yan Bìndìgà 789 da muke canjawa hali zamu kuma mayar dasu cikin al’umma su zauna>>Inji Sojoji

Duk Labarai
Shugaban sojojin Najariya, Gen. Christopher Musa ya bayyana cewa, akwai Tubabbun 'yan Bindiga 789 da suke canjawa hali kuma zasu mayar dasu cikin mutane su zauna. Musa ya bayyana hakane a wajan wani taron masu ruwa da tsaki da ya wakana ranar Talata a Abuja. Yace An samu 'yan Bindigar da yawa hakane saboda 'yan Bòkò Hàràm da yawa da ake samu suna tuba. Yace jimullar 'yan Bòkò Hàràm 120,000 ne suka tuba suka mika wuya tun bayan da aka fito da tsarin karbar tubabbun 'yan Bòkò Hàràm din dan canja musu hali. Ya kara da cewa, yanzu haka akwai guda 789 da ake shirin yayewa daga shirin na canja musu hali dan su koma cikin jama'a da zama.
‘Yar Fim Halima Abubakar ta roki mutane su tausaya mata, inda tace ta sayar da motocinta 3 ta koma kauye da zama gaba daya ta talauce bata da ko sisi

‘Yar Fim Halima Abubakar ta roki mutane su tausaya mata, inda tace ta sayar da motocinta 3 ta koma kauye da zama gaba daya ta talauce bata da ko sisi

Duk Labarai
Shahararriyar Tauraruwar fina-finan kudu, Halima Abubakar ta bayyana a wani Bidiyo tana neman taimakon jama'a inda tace ta talauce. Ta bayyana hakane a shafinta na Instagram inda tace itace da kanta ba karya ba. Tace ta Talauce ta yanda yanzu haka ta sayar da motocin ta 3 inda ta koma kauyensu da zama. Tace ta gaji da rokon mutane 'yan uwa da abokan arziki kudi shine ta fito take son jama'a su taimaka mata inda ta ajiye account Number. Tace an dakatar da ita daga harkar fim ta Nollywood dan haka yanzu bata da aikin yi.
An koro ‘yan Arewa 114 guda daga jihar Ondo

An koro ‘yan Arewa 114 guda daga jihar Ondo

Duk Labarai
Gwamnatin jihar Ondo dake kudancin Najeriya ta kamo 'yan Arewa su 114 da aka samu a dazukan jihar inda aka dawo dasu gida Arewa. Hukumar jami'an tsaron Amotekun na jihar ne suka kama mutanen suka kuma taso keyarsu zuwa Arewa. Kwamandan Amotekun din, Akogun Adetunji Adeleye ya bayyana cewa sun kama mutanen ne saboda sun tambayesu me ya kawosu dajin jihar amma in banda mutum uku a cikinsu, duka sun kasa fadin abinda ya kaisu jihar. Ya kara da cewa, wadanda suka kaisu dazukan jihar a manyan motoci sun ce musu su bazama a daji ne nan gaba zasu sanar dasu abinda zasu yi. Ya kara da cewa, Gwamnan jihar, Hon. Lucky Orimisan Aiyedatiwa ya basu umarnin kama mutanen da mayar dasu Arewa. Yace, tabbas kundin tsarin mulkin Najeriya ya baiwa kowa damar yin walwala da zuwa inda yake so a f...
Dattijo Edwin Clark ya rasu yana da shekara 97

Dattijo Edwin Clark ya rasu yana da shekara 97

Duk Labarai
Dattijo a yankin Neja Delta da ke kudancin Najeriya kuma tsohon kwamashina, Edwin Clark, ya rasu yana da shekara 97 da haihuwa. A cewar wata sanarwa da kafofin yaɗa labarai a Najeriya suka ruwaito daga iyalinsa, tsohon shugaban ƙungiyar rajin kare yankin Neja Delta ta Pan Niger Delta Forum (PANDEF) ya rasu ranar Litinin da dare. "Mutumin da aka haifa a Kiagbodo da ke yankin Ijaw na jihar Delta, Clark ya yi aiki tare da gwamnan mulkin soja Samuel Ogbemudia, da Janar Yakubu Gowon tsakanin shekarun 1966 zuwa 1975," a cewar sanarwar. Ya riƙe muƙamin kwamashinan yaɗa labarai a shekarar 1975.