Kalli Bidiyo: Diyata fil take a Leda babu namijin da ya taba yin lalata da ita>>Uban Amarya ya gayawa Ango
Wani uban amarya ya dauki hankula a kafafen sada zumunta bayan da aka ganshi yana bugun kirjin cewa diyarsa bata taba yin lalata da wani Namiji ba.
https://www.youtube.com/watch?v=veGniQn-PCA
Lamarin dai ya jawo cece-kuce inda wasu ke cewa ya kamata dai yayi shiru kada allura ta tono Galma.







