Kalli Bidiyon yanda shugaba Tinubu ke taka rawa a Jihar Anambra
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu kenan a wannan Bidiyon inda yake taka rawa tare da dansa da gwamnan jihar, Anambra, Charles Soludo a yayin da yake ziyarar aiki a jihar.
https://www.youtube.com/watch?v=evMjAvrDyHM?si=vr3Es4h7IQWZMAWG
Da yawa sun bayyana mabanbanta ra'ayoyi akan lamarin.








