Kalli Bidiyon yanda ake wulakanta ‘yan Arewa a kudu
Wani Bidiyo ya dauki hankula a kafafen sada zumunta bayan da aka ga 'yan Arewa masu tuka manyan motoci suna shirin shiga wani gari a kudan cin Najeriya.
Saidai wai mota daya bata shiga, saidai su yi kerin Gwamno.
https://twitter.com/Getso14/status/1921518882839228654?t=h0uwrRu5ZJYOIY8KrsZvlg&s=19
An ji wata murya na jimamin abin








