Gwamnoni da sarakunan Arewa sun yabawa ƙoƙarin shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu na kawo ƙarshen matsalar tsaro da samar da ayyukan raya ƙasa a Arewa
Gwamnoni da sarakunan Arewa sun yabawa ƙoƙarin shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu na kawo ƙarshen matsalar tsaro da samar da ayyukan raya ƙasa a Arewa.
Shugabannin sun bayyana haka ne a jawabin bayan taron da suka gabatar yau Asabar a fadar gwamnatin jihar Kaduna.








