Kalli Bidiyon: Gwamnan Kaduna ya baiwa malaman Addinin Islama da suka taimaka masa yaci zabe kyautar Tsabar Naira Miliyan 10
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Uba Sani ya baiwa Malaman Addinin Musulunci da suka taimaka masa yaci zabe a 2023 tsabar Naira Miliyan 10.
Sannan yace a rabawa musu shinkafa kowannensu.
Kwamishinan kananan Hukumomi na jihar, Sadiq Mamman Legas ne ya bayyana haka yayin da yake mika kyautar kudin.
https://twitter.com/i/status/2026385771251601582








