Wednesday, October 7
Shadow
Kalli Bidiyon: Sanatan Najeriya me shekaru 74 ya auri kawar Jikarsa me shekaru 18

Kalli Bidiyon: Sanatan Najeriya me shekaru 74 ya auri kawar Jikarsa me shekaru 18

Duk Labarai
Sanata Dangana Ocheja daga jihar Kogi dan kimanin shekaru 74 ya auri Winifred me shekaru 18 wadda kawar jikarsa ce. Sanata Dangana ya baiwa amaryar tasa tazarar shekaru 56 wanda hakan yasa ake ta cece-kuce a kafafen sada zumunta. Bidiyon shagalin Bikin nasu ya karade kafafen sada zumunta ana ta muhawara. https://twitter.com/Starpotternews/status/2104874575297495461
Kalli Zazzafan Bidiyon: Da Tauraruwar fina-finan Hausa, Momi Gombe ta saki da ake ta cewa, Cikone

Kalli Zazzafan Bidiyon: Da Tauraruwar fina-finan Hausa, Momi Gombe ta saki da ake ta cewa, Cikone

Duk Labarai
Tauraruwar Fina-finan Hausa Momi Gombe ta saki wani zazzafan Bidiyo da ya dauki hankula a kafafen sada zumunta. An ganta sanye da wata bakar riga data kama mata jiki inda da yawa ke cewa, cikone. https://www.tiktok.com/@houseofmaya3/video/7690223485360164103?_r=1&u_code=ejaikd8elj8058&preview_pb=0&sharer_language=en&_d=ejaij098emc1h5&share_item_id=7690223485360164103&source=h5_m&timestamp=1790614192&user_id=7483197776647635989&sec_user_id=MS4wLjABAAAAN7fVbcc0mzRzgIxdVwTekj-Bzgfq381B8aILPWs15fqP6aFNZ5GwIpbLEwMTYvVW&social_share_type=0&utm_source=copy&utm_campaign=client_share&utm_medium=android&share_iid=7685096581537105684&share_link_id=aff2a0c2-e668-44fc-b0e1-aef30c675e03&share_app_id=1233&ugbiz_name=MAIN&ug_b...
Zan sake zaben Tinubu>>Inji Wannan tsohuwar

Zan sake zaben Tinubu>>Inji Wannan tsohuwar

Duk Labarai
Hujjata ta sake zaben Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu a zaben 2027 itace abinci ya sauko. Ana sayen masara dubu ukku, yanzu dari takwas ake saye. Shinkafa ana saye dubu biyar yanzu dubu biyune. Maganar matsalar tsaro a Zamfara da Katsina da sauransu duk wanda ya rasu lokacinsa ne yayi. Babu sakacin Gwamnati Inji wannan tsohuwar https://www.tiktok.com/@official_damcy1/video/7690251462051368210?_r=1&_t=ZN-9A7988Ayszu
Kalli Bidiyon: Mata da Miji da suka dauko Davido a Birthday din ‘ya’yansu a shekarar data gabata, a yanzu ma sun kashe Naira Miliyan 10 wajan shiryawa dansu Birthday

Kalli Bidiyon: Mata da Miji da suka dauko Davido a Birthday din ‘ya’yansu a shekarar data gabata, a yanzu ma sun kashe Naira Miliyan 10 wajan shiryawa dansu Birthday

Duk Labarai
Mata da miji da suka Dauko Davido a Birthday din 'ya'yansu a shekarar data gabata a Kano. A yanzu kuma sun sake kashe Naira Miliyan 10 dan shiryawa dansu wani Birthday din. Lamarin ya dauki hankula. https://www.tiktok.com/@the_bridesroom/video/7690288859480886549?_r=1&_t=ZN-9A70ZQvJ1ZW
Kalli Bidiyon: Wasu da suka bayyana suna sayar da kayan abinci, da suka hada da Taliya, Man Girki, shinkafa da sauransu a farashi me sauki sosai sun gudu da kudin mutane

Kalli Bidiyon: Wasu da suka bayyana suna sayar da kayan abinci, da suka hada da Taliya, Man Girki, shinkafa da sauransu a farashi me sauki sosai sun gudu da kudin mutane

Duk Labarai
Wasu mutane da suka bayyana suna sayar da kayan abinci a Arha a garin Osogbo sun gudu da kudaden mutane. Da farko dai suna sayar da Taliya, Shinkafa, da man girki akan farashi me sauki sosai. Daga baya suka ce sai an ajiye kudi kamin a samu ba za'a iya saye kai tsaye ba. Saida aka tara musu kudi suka tsere da kudaden mutane. https://twitter.com/dammiedammie35/status/2104505034579014092