Bayan kammala karatu na tsawon shekaru 5 yanzu na shirya aure>>Inji Wannan matashiyar
Wannan matashiyar ta bayyana cewa, bayan ta kammala karatu na tsawon shekaru 5 yanzu tana bukatar aure.
https://twitter.com/mariyaalqibty/status/1925151480564039902?t=rgC1OREd5-EsZfyIh2U0EQ&s=19
Da yawa sun tayata Murna.








