Kalli Bidiyo: A karin farko tun bayan da aka daura aurensu da A’isha Humaira, Rarara yayi magana
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false}
Tauraron mawakin siyasa, Dauda Kahutu Rarara ya saki wata sabuwar waka a shafinsa na sada zumunta, karin farko tun bayan daura aurensa da A'isha Humaira.
https://www.tiktok.com/@kahuturarara/video/7499222441986657591?_t=ZM-8vz5iH8ce2w&_r=1
Tun bayan da aka daura aurensu a Maiduguri ba'a sake jin duriyar Rarara ba sai da ya saki wannan waka.








