Kalli Bidiyon Abinda Kocin Najeriya, yayi da ya dauki hankula
Kocin Najeriya, Eric Chelle ya dauki hankula a wajan atisayen 'yan kwallon Najeriya inda aka ganshi cikin Alamun damuwa.
Wasu dai sun fassara hakanne da cewa, cire Najeriya da Morocco ta yi ne a wasan kusa dana karshe ke damunsa.
An dai ga Chelle na rike goshi alamar yana cikin zurfub Tunani.
https://twitter.com/i/status/2012415607115854239








