Jadawalin masu kudin da suka bayar da tallafi ga wanda ambaliyar ruwa ta shafa a Jihar Borno
Masu kudi da yawa ne dai suka kai dauki wa mutanen da ambaliyar ruwa ta shafa a jihar Borno inda suka basu tallafin kudade da kayan fani.
Ga jadawalin masu kudin da kudaden tallafin da suka bayar:
1. Alhaji Aliko Dangote =N2bn (N1bn to be donated to NEMA)
2. Alhaji Aminu Dantata =N1.5bn
3. HE Atiku Abubakar =N100m
4. HE Peter Obi =N50m
5. North East Dev Commission =N3bn
6. The Senate =N54.5m
7. House of Representatives =N100m
8. People’s Democratic Party (PDP) =N25m
9. Borno House of Assembly =N60m
10. Former Senate President Ahmed Lawan =N50m
11. Hon Zainab Gimba =N25m
12. Ibrahim Abba Umar =N50m.
13. Sumaila Satumari =N20m
14. Hon Mallam Gana Kareto =N10m
15. Northern Senators Forum =N10m
16. Senator Barau Jibril =N10m
17. Hon Moh’d A...








