Ko Dai: Tsohon Gwamnan Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya gana da ‘yan Jam’iyyar PDP, Kalli Hotuna
Tsohon gwamnan jihar Kaduna malam Nasiru Ahmad El rufa i tare da wasu jiga jigan jam iyyar PDP a safiyar wannan rana sunyi wata ganawa yau 22/2/2027.








