Ga Babbar dama ta samun Kudi da Cryptocurrency
Da Duminsa: $Dogs sun saki Sabon Update:
Sun bayyana cewa daga ranar 14 ga watan Augusta ba za'a kara samun damar tara $dogs din ba.
Sannan sunce a wannan ranane zasu bayyana ranar da $dogs zai shiga kasuwa da kuma dukkan sauran bayanan da akw bukata.
Sannan sunce ba'a fara sayar da Dogs ba sai bayan TGE.
Wanda suka fara a dage cikin kwanaki 3 dinnan da suka rage a kara tara dogs, wanda kuma basu fara ba. Ga link: https://t.me/dogshouse_bot/join?startapp=KcTG8pUqR7StN2se8IJyMg
Bayaninmu na farko akan Dogs:
Dukkan Alamu sun nuna cewa za'a samu Alheri sosai da $dogs.
Nan da kwana 4 zasu bayar da abin mamaki, ko da baka fara Dogs ba idan ka bayar da himma zaka iya tara dogs guda dubu 20 zuwa dubu 30 wanda idan ya shiga kasuwa a farashin da ake tsammani zaka iya samun dala...
