Kalli Hotuna: An kama Wasu Kiristoci, ciki hadda ma’aikacin coci da Daukar dan ‘yan uwansu dan a basu kudin Fwansa
Wadannan wasu kiristoci ne da aka kama sun yi garkuwa da -yan uwansu biyu da a basu kudin fansa a jihar Filato.
Daya daga cikinsu ma'aikacin coci ne.
Haka na zuwane a yayin da rahotanni ke yawo cewa anawa Kiristoci a Najeriya Khisan Khiyashi.
https://twitter.com/IU_Wakilii/status/1989057567277101304?t=-G2rGmje9aUEoi4qehohCw&s=19
https://twitter.com/ana_herleemerh/status/1988937951183794402?t=lKXdftTRdYRr4j46M0cKaw&s=19








