Gasar cin kofin nahiyar turai Real Madrid ta fara wasa da kafar Dama yayin data lakada Stuttgart daci 3-1
Yayin da Bayern Munich ta lakada GNK Dinamo daci 9-2
Daga Abba Abdulaziz Fari Funtua
Ga kalaman Yabon Budurwa kamar haka wanda zasu sa ta ji tana sonka sosai:
Nasan dandanon zuma, nasan na suga, nasan na madara na san na mangwaro,nasan na ayaba, nasan na abarba amma har yanzu na kasa gane dandanon soyayyarki saboda kullun jinshi nake sabo a bakina.
Idaniyata.
Ruwan shana.
Zumata.
Idan muka gama tadi na kama hanyar tafiya gida, har sai inje gida a kasa ban sani ba saboda tunanin hirar da muka yi me dadi.
Numfashina.
Budurwata.
Babyna.
Kullun kara burgeni kike.
Wallahi har zuciyata ina sonki.
Ke kadaice.
Idan na rasaki bansan yanda zan yi ba.
Soyayya dake tasa rayuwata ta daidaitu.
Kina da kyau da kwarjini.
Bana gajiya da kallonki.
Na fara jin komai kika yi daidaine.
Bana ganin laifinki ko kadan.
Idan ina tare dake ji nak...
Daga kasuwar Getso ta karamar hukumar Gwarzo a jihar Kano wani bawan Allah ya tsinci makuri a cikin saniya da kudin makurin ya tasamma naira miliyan goma.
Daga Mukhtar Lawan Liver Gwarzo
Hedikwatar Tsaro Ta Kasa Ta Yi Wa Babban Soja MS Adamu Gayyatar Gaggawa Domin Ya Zo Ya Yi Bayanin Dalilinsa Na Azabtar Da Soja Abbas Har Na Tsawon Shekaru Shida
Me za ku ce?
Jamila Ibrahim ta ce;
"Wani babban soja ya kirani munyi magana fiye da minti 30 akan maganar Seaman Abbas, jikina yayi sanyi sosai wlh…
"Magana ta Allah kar ayi using ƙarfi da viol*ence inba hakan ba za'a ƙara implicating ɗinsa ne, a nemi afuwa kawai a sassauta masa.
"A doka abinda yayi zai iya daɗewa sosai a garƙame ba'aji ɗuriyarsa ba…
"Da farko cikin laifinsa da aka bayyana min ba masallaci yaje ba, Brigade MS zaiyi addressing ɗinsu da safe misalin ƙarfe 10 na safe baizo da wuri ba sai Abbas da abokinsa suka fita basu dawo ba sai da aka gama addressing sauran mutanen…
"Da aka hango shi yana zuwa ogansa yace daga ina yake bai amsa ba, akace masa you're stup!d yace he's not stup!d dey should address him by his name and rank, nan ne ran ogansa ya ɓaci yace ayi disarming ...
Jami'an Tsaro Sun Kara Samun Nasarar Hàĺĺàķà Wani Ƙasurgumin Ďan Bìñďìģa Mai Suna Ɓaleri Tare Ďa Yaransa Su 30 A Jihar Zamfara
Mu cigaba da yin addu'oi Insha Allah tsaro zai samu.
Daga Real Buroshi Mawaka Sokoto
An Yi Jana'izar Mutane 41 Da Sùķa Ŕaśù Sakamakon Hàďaŕìn Moțà A Hanyar Su Ta Zuwa Wajen Zagayen Mauĺùďì Daga Garin Kwandari Zuwa Samunaka
Mahalarta mauludin sun yi gamu da ajalin na su ne a jiya Lahadi, a loķacin da motar su ta yi arañģàmà da tireĺa a daidai garin Lere, inda kimanin mutane talatìn sùka mùțù nañ take, yayin da kaŕin mutane sha daya suka ŕaśu bayan an kai su asibiti domin jinyar su sakamakon raunin da suka samu.
Allah Ya gafarta musu.
Daga Umar Isa Ramin Kura
Kwamitin kula da sha'anin sojojin ruwa (Navy) na majalisar dokoki ta tarayya sun gana da hukumar Sojin ruwa domin binciko zargin yadda aka ci zarafin Seaman Abbas Haruna tsawon shekara 6 bisa umurnin wani babban jami’in Jeneral MS Adamu.
Majalisar ta lashi takobin yin binciken ƙwakwaf akai domin hukunta duk wanda aka samu da laifi a lamarin
Wane fata zaku yi musu ?
Masana harkokin lafiya a Najeriya sun yi kira ga gwamnatin kasar da ta aike da tawagar likitoci na musmaman da suka kware kan cututuka masu yaɗuwa zuwa Borno saboda fargabar barkewar cututuka sakamakon ambaliyar ruwan da aka fuskanta a jihar.
Masanan sun ce, suna fargabar barkewar cututuka irinsu zazzabin cizon sauro, da Zika, da zazzabin typoid, da na dange, da kuma uwa uba amai da gudawa, sakamakon irin dattin da ambaliyar ruwa ta kwaso da gawarwakin makabartu da ruwan ya dauko.
Dr Nasiru Sani Gwarzo, babban sakataren ma'aikatar Ilimi a Najeriya, kuma masani kan harkokin kiwon lafiya ya shaida wa BBC cewa, dole ne hukumomi su gaggauta shawo kan ruwan da ya malale asibitin koyarwa na Maiduguri saboda wasu daga cikin na'urorin asibitin akwai wadan ke da sinadarin nukiliya a ciki da k...