Kalli yanda aka ga wani katon Kunkuru yana yawo a Maiduguri bayan Ambaliya
Bayan ambaliyar ruwan data faru a Maiduguri, A ga qani katon Kunkuru yana yawo.
Mutane dai sun kama inda aka daukeshi daga hanya.
https://www.youtube.com/watch?v=J8CEoxbFpxk
Ambaliyar ruwan Maiduguri dai ta dauki hankula musamman ganin ya da ta saka mutane cikin halin kaka nikayi.






