Saturday, March 7
Shadow

Ta leko ta Koma, Ji sabuwar wakar da Rarara ya saki bayan hukuncin kotu

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"transform":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} Tauraron mawakin Siyasa, Dauda Kahutu Rarara ya saki Sabuwar Waka me taken Ta Leko ta Koma bayan da hukuncin Kotua a yau a Kano. Ji sabuwar wakar a kasa: https://twitter.com/tudunwada__mi/status/1803838120040767523?t=GKe18QBespM3BjjFByHqDA&s=19 Wakar dai ta dauki hankula.

Kalaman soyayya zuwa ga saurayi

Kalaman Soyayya
Lollipop dina. Baby na. Prince dina. Sarki na. Gwarzona Habibina. Ina sonka sosai. Kana burgeni fiye da kowane saurayi. Ina matukar sonka. Ji nake kamar in hadiye ka. Ka yi sansani a zuciyata. Baka da na biyu a guna. Ina sonka tamkar kaina. Ga wasu kalaman soyayya da za ki iya aikawa saurayinki don nuna masa yadda kike ji a zuciyarki: "Kai ne hasken idona, kuma ina matukar kaunarka." "Duk lokacin da na kalle ka, na ga farin cikin rayuwata." "Kauna ta gare ka tana ba ni ƙarfin zuciya da farin ciki." "Ban taba jin irin wannan soyayya ba kafin ka zo rayuwata." "Duk abin da nake so shi ne in kasance tare da kai har abada." "Kai ne na farko da nake tunani idan na farka, da na karshe idan zan yi barci." "Kullum ina murna da kasancewar...
Ji Abinda dan gidan Sarki Muhammad Sanusi II, Adam Sanusi yace bayan hukuncin kotu a yau wanda ya jawo cece-kuce

Ji Abinda dan gidan Sarki Muhammad Sanusi II, Adam Sanusi yace bayan hukuncin kotu a yau wanda ya jawo cece-kuce

Kano
Dan gidan me martaba sarkin Kano, Muhammad Sanusi II, Adam Muhammad Sanusi wanda aka fi sani da Ashraf ya bayyana godiya ga Allah bayan hukuncin kotu a yau. https://twitter.com/Adam_L_Sanusi/status/1803838627111199087?t=kdRE0ZRuHq-RtRIePMxwNg&s=19 Kotu dai ta soke sabuwar dokar data soke sabbin masarautun Kano wanda lamarin ya kawo rudanin fahimta tsakanin masoyan Sarki Muhammad Sanusi II da Masoyan Sarki Aminu Ado Bayero. https://twitter.com/Adam_L_Sanusi/status/1803793847878574563?t=D9YU71bHREHJIdEAO8lqjw&s=19 Ya kara da cewa babansa, Watau sarki Sanusi yana nan dai kuma shine me gaskiya.
MASU GARKUWA SUN BIDIGE MUTUM DAYA KAI MUSU KUDIN FANSAR YAN’UWAN SA NERA MILIYAN 16 DA MASHINA 3

MASU GARKUWA SUN BIDIGE MUTUM DAYA KAI MUSU KUDIN FANSAR YAN’UWAN SA NERA MILIYAN 16 DA MASHINA 3

Duk Labarai
MASU GARKUWA SUN BIDIGE MUTUM DAYA KAI MUSU KUDIN FANSAR YAN'UWAN SA NERA MILIYAN 16 DA MASHINA 3. Daga Shuaibu Abdullahi Rahotanni sun tabbatar da cewar matashin da aka tura ya Kai kudin fansar wasu mutane 9 da masu garkuwa suka sace, kudin da ya kai Nera miliyan 16 da babura 3 shima sun halaka shi. City and Crime ta fitar da rahotan cewar masu garkuwa sun fara da bukatar Nera miliyan 30 bayan da suka kwashe Mutanen 9, a Unguwar Iya a Jeren Jihar Kaduna, tun ranar 16, ga watan afurelun wannan shekarar ta 2024. Rahotan ya ce Wani makusanci ne ya tabbatar da manema Labarai cewar masu garkuwan sun daure tare da harbe Abbas, Dan kimanin shekaru 27, a lokaci guda bayan da suka karbe adadin kudaden daya Kai musu. Daya daga cikin wadanda basu garkuwan suka saki, ya ce masu gar...
Mutane 30 Sun Mutu An Kwantar Da Wasu Gommai a Asibiti Bayan Sun Sha Burkutu a India

Mutane 30 Sun Mutu An Kwantar Da Wasu Gommai a Asibiti Bayan Sun Sha Burkutu a India

Duk Labarai
Mutane 30 Sun Mutu An Kwantar Da Wasu Gommai a Asibiti Bayan Sun Sha Burkutu a India Aƙalla mutane 30 ne suka rasa rayukan su inda kuma aka kwantar da gommai a asibiti bayan da suka sha wata giya haɗin gida a gundumar Kallakuruchi da ke jihar Tamil Nadu da ke kudancin Indiya. Hukumomin Kasar sun ce yawancin waɗanda aka kwantar a asibitin sama da 80 suna fama ne da amai da gudawa da kuma ciwon ciki bayan sun sha giyar ta burkutu a ranar Talata da daddare. An kama jami'ai goma da suka haɗa da wani babban jami'in haraji da Baturen ƴan sanda a kan afkuwar lamarin. Babban minista na jihar ta Tamil Nadu, MK Stalin ya rubuta a shafinsa na sada zumunta da muhawara cewa lamarin ya girgiza shi matuka. Ministan ya kuma sanar da diyyar dala dubu 12 ga iyalan waɗanda suka mutu, su kuwa w...

Kalaman soyayya masu ratsa jiki da jijiyoyin

Kalaman Soyayya
Kece Dandamalin zuciyata. Ina sonki kuma ina fatan in aureki. Soyayyarki na ratsa jikina kamar yanda ruwan sanyi kewa jiki idan an kwararashi yayin da ake tsaka da sanyi me tsanani. Soyayyarki ta mamayeni kamar yanda manja ke mamaye farar jallabiya yaki fita. Soyayyarki ta yi naso a zuciyata kamar yanda bakin mai kewa kayan bakanike me gyaran mota naso. Na rasa ya akai zuciyata ta kamu da soyayyarki farat daya. Ina kallonki naji cewa na hadu da kalar matar da nake son aure. Kin yi min ta kowane bangare. Soyayyarmu ta yi fadi ta yanda babu littafin da zai dauki bayaninta. Ina sonki kamar ke kadaice mace a Duniya, kin zamar min sarauniyar mata wadda idan na rasata na yi babban rashin da ba zan iya maye gurbinsa ba. Saboda soyayyar da nake miki, ko mi kika min da...