Thursday, April 2
Shadow
Gwamnatin Tarayya ta ware Naira Biliyan 7 dan inganta Wutar Sola dake fadar shugaban kasa, watau Villa

Gwamnatin Tarayya ta ware Naira Biliyan 7 dan inganta Wutar Sola dake fadar shugaban kasa, watau Villa

Duk Labarai
Rahotanni sun bayyana cewa gwamnatin tarayya ta ware Naira Biliyan 7 dan inganta wutar Sola dake fadar shugaban kasar. An ware wadannan kudade ne a kasafin kudin shekarar 2026. A shekarar 2025 gwamnatin ta ware naira Biliyan 10 ne dan saka wutar Solar a fadar shugaban kasar. Hakan na zuwane a yayin da lamarin wutar lantarki ke kara tabarbarewa a Najeriya.
Kalli Bidiyon: Abinda wani Kirista yawa Sarkin Musulmi da ya sa ake ta masa Tofin Allah Tsynè

Kalli Bidiyon: Abinda wani Kirista yawa Sarkin Musulmi da ya sa ake ta masa Tofin Allah Tsynè

Duk Labarai
Wani Kirista ya wallafa Bidiyon me Alfarma Sarkin Musulmi da ya kirkira da AI wanda yake nuna cewa shi Kirista ne. Bidiyon ya jawo cece-kuce da Allah wadai sosai inda mutane ke ta kiran ya kamata a kamashi. Kiristan na zaunene a kasar Italiya, wasu sun ce sun aikawa hukumomin kasar Italiya da korafi akansa dan a hukuntashi. https://twitter.com/i/status/2009330648725717266 https://twitter.com/i/status/2009334310743236648
Dan kasar Dr. Congo, Lumumba VEA wanda ya ruka tsayawa kyam har sai an gama wasa an masa tayin dala $2000 duk wasa ya zama jakadan AFCON amma yaki ya ya koma goda da tawagar kasarsa

Dan kasar Dr. Congo, Lumumba VEA wanda ya ruka tsayawa kyam har sai an gama wasa an masa tayin dala $2000 duk wasa ya zama jakadan AFCON amma yaki ya ya koma goda da tawagar kasarsa

Duk Labarai
Dan kasar Dr. Congo, Lumumba VEA wanda ya rika tsayawa kyam kamar Gunki a duk sanda ake wasa da kasarsa an masa tayin ya tsaya a kasar Morocco ya zama jakadan AFCON amma yaki. An masa tayin za'a rika bashi dala $2000 duk wasa amma yaki amincewa ya koma gida da tawagarsa ta kasar Dr. Congo din bayan an ciresu daga gasar AFCON.
Kalli Bidiyon Da Duminsu: Yanda Tsohon Ministan shari’a, Abubakar Malami ya koma gida a jirgin sama shi da dansa da matarsa bayan da aka bayar da belinsu

Kalli Bidiyon Da Duminsu: Yanda Tsohon Ministan shari’a, Abubakar Malami ya koma gida a jirgin sama shi da dansa da matarsa bayan da aka bayar da belinsu

Duk Labarai
Tsohon Ministan shari'a, Abubakar Malami kenan a wannan Bidiyon tare da Dansa da matarsa suka koma gida a jirgin sama bayan da aka bayar da belinsu. An ga mutane sun musu tarba ta karamchi ana ta tafi. EFCC dai na zargin Malami da satar sama da Naira 8 sannan ta kwace kadarorinsa har guda 57 wanda darajarsu ta haura Naira Biliyan 200. Kotu dai ta bayar da belin malami da dansa da matarsa akan Naira Miliyan 500 bayan sun sha zama a gidan yarin Kuje. https://twitter.com/i/status/2009513897754083484