Gwamnatin Taryya ta bude shafin baiwa kasuwanci masu rijista bashin Naira Miliyan daya dan kara jari, duba yanda zaku yi rijista
Gwamnatin Tarayya ta hannun bankin Bank of Industry ta bude damar baiwa 'yan kasuwa masu rijista da CAC damar karbar bashin Naira Miliyan 1.
Kasuwanci masu rijista da hukumar CAC ne kawai zasu samu wannan bashi kuma za'a baiwa 'yan kasuwa miliyan 75 ne wannan bashi inda aka ware Naira Biliyan 75 dan wannan aiki.
Ba'a bukatar ka bayar da collateral ko abinda ake cewa jingina da Hausa kamin ka samu wannan bashi.
Ga wadanda ke son yin rijista ga Link din a kasa:
https://fgnboimsmeinterventionloan.boi.ng/signup
Idan kuma wani dalili yasa ba zaka iya cikewa ba, zamu iya cike maka akan farashi me rahusa.
Dan haka sai a tuntubemu akan wannan lamba 09070701569 ga wadanda ke son a cike musu. Amma fa ba kyauta bane.
A jiya,Litinin ne aka kaddamar da wannan sabon shafi inda jami'...

