Kalli Hotuna da Bidiyo: Ali Jita ya je filin wasan Wembley dake Landan kasar Ingila kallon wasan karshe na Champions League tsakanin Real Madrid da Borussia Dortmund
Tauraron mawakin Hausa, Ali Jita ya halarci Filin Wembley dake birnin Landan kasar Ingila da yammacin jiya inda aka buga wasan karshe na gasar Champions League tsakanin Real Madrid da Borussia Dortmund.
Jiya ya wallafa bidiyo da hotunansa a cikin filin wasan a shafukansa na sada zumunta:
https://twitter.com/alijitaa/status/1796981621461025021?t=OU25PygGuJxpRFuRPbBLGw&s=19





