Subhanallahi: Wani Daya fito daga Mubi Jihar Adamawa, Yayi Ridda ya koma Kirista
Wani matashi da ya fito daga garin Mubi na jihar Adamawa me suna Abba Modu yace ya karbi kiristanci inda yace ya fita faga Musulunci.
Ya bayyana hakane a wani Bidiyonsa da ya watsu a kafafen sada zumunta.
An ganshi yana fadar dalilinsa na komawa Kirista.
https://www.tiktok.com/@olisa658/video/7563304282259311883?_t=ZS-90iXC1PxBmi&_r=1








