Saturday, August 1
Shadow

Amfanin tumfafiya

Magunguna
KADAN DAGA CIKIN AMFANIN BISHIYAR TUMFAFIYA Sharadin Shine Ayi Sharing Domin Yan uwa su Amfana Daga Dr. Nura Salihu Adam _Salihannur" +2347048008080+2348023110225 SAIWAR TIMFAFIYA? Tana cutarwa kamar (poison) ce dan haka kada a kuskura a sha,yanda ake sarrafata dan magani da ita baya da alaqa da maganin da za a jiqa a sha a ruwa ko ga wani abin sha. Ana amfani da ita ga wanda maciji ya ciza ANA AMFANI DA?? Bawon tumfafiya ko itatuwan waton stems a turance kenan dan maganin cutar kuturta (leprosy).za'a dake itatuwan a nemi man kade a kwa6a sai a shafa a inda cutarta ta bayyana. ANACIN KWALLON DAKE CIKIN?? Furen tumfafiya.Idan aka bude fulawar za'a ga wannan dan kwallon a cikin furen tumfafiya to shi za'a ci ba dukkanin flower ba. yana maganin kamin mugu waton...

Amfanin tafasa

Magunguna
MA AMFANIN TAFASA (CASSIA TORA)SHIRIN ABINCINKA MAGANINKANA A.R.T.V. KANO ASSABAR 6/7/2024TARE DADR ALHASSAN SALEH YANDADI(08164091296)SHUGABAN CIBIYAR MAGUNGUNA MUSULINCI TA YANDADI ISLAMIC HERBAL MEDICINE CENTERHOTORO YANDODO TITIN MAI ALLO MAI AYA PLAZA KANOBismillahi rahamani RahimTSURAN TAFASATafasa wadda muka sani a kasar Hausa wata karamarbishiya ce da ke da ganye launin kore da fure da kananan‘ya’ya a jikinta. MA AMFANAR TA FASA -. GAN YANTA-. FURANTA YAYAN YA ITACANTA SAI WARTA Ita dai wannan bishiyar ana samun ta awurare da dama a kasashen Afirka ciki har da Nijeriyamusamman a jihohin Arewa. A kasar Indiya masu maganinAyurbedic Herbal Medicines sun dauki lokaci mai tsawosuna amfani da tafasa dan yin maganin wasu kebabbunrashin lafiyoyi kamar haka: Maganin makanta ...

Amfanin tazargade

Magunguna
Amfanin Tazargade ( Artemisia) Ga Lafiyar Jikin Dan Adam TAZARGADE?? Tana daya daga cikin dadaddun ciyawoyin da ake amfani da su a bangarori mabambanta na kiwon lafiya, kuma ana sanyata a ruwan wanki domin fitar da karni ko wari da dai sauran su. Yanzu insha ALLAH za mu kawo muku wasu daga cikin amfanin da takeyi ga lafiyar mu, daga cikin abubuwan da take magancewa da yardar Allah su ne kamar haka: 1- Zazzabin cizon sauro, ko duk wani zazzabi na (Maleria). 2- yin Amai3- matsalar ciwon ciki.4- matsalar ciwon shanyewar barin jiki.5- matsalar ciwon Qoda6- Tana daidata jinin al’ada.7- Gubar Ciki8- Hawan Jini9- ciwon kai YADDA AKE AMFANI DA ITA:Asamo ganyen a nikeshi yazam gari karamin cokali safe rana dare so uku a ranaA kunu Ko Koko Ko Yaughourt 2- Mai shayarwa3- Mai ciwo...
Gwamnatin Jihar Kano ta saka dokar hana zirga-zirga na tsawon awanni 24

Gwamnatin Jihar Kano ta saka dokar hana zirga-zirga na tsawon awanni 24

Duk Labarai
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ne ya ayyana dokar a taron manema labarai da ke gudana a gidan gwamnati a halin yanzu. Ya ce an saka dokar ne domin a dakile sace-sace da fashe-fashen kayan gwamnati da na al'umma da wasu ɓatagari ke yi a ƙarƙashin zanga-zanga. Ya ce wasu ƴan siyasa ne da ba sa don ci gaban Kano ke daukar nauyin yan daba wadanda su ka dake da zanga-zanga su ka fara kai hare-hare. Ya kuma umarci jami'an tsaro da su gaggauta fara aiwatar da dokar nan take.

Babu ranar daina Zàngà-zàngà sai Tinubu ya biya mana bukatunmu>>Inji Wanda suka shirya zanga-zangar tsadar rayuwa

Duk Labarai
A yayin da kamin fara zàngà-zàngà wanda suka shiryata suka ce an shiryata ne na tsawon kwanaki 10. A yau bayan da aka fara zàngà-zàngàr sun ce ba zasu daina ba har sai shugaban kasa,Bola Ahmad Tinubu ya biya musu bukatunsu. Hakan na zuwane yayin da kusan kowane sako da lungu na Najeriya ya dauki harama akan yin zanga-zangar.