
Rahotanni sun bayyana cewa, Sanata Natasha Akpoti na shirin komawa jam’iyyar APC.
Hakan ya fito ne a yayin da aka ganta tana bin wakar Rarara wadda yawa Tinubu a ziyarar da ya kai Katsina.
Ana tunanin Sanata Natasha Akpoti na shirin komawa APC ne dan ta binne fadanta da Kakakin majalisar Dattijai, Sanata Godswill Akpabio.