Thursday, November 12
Shadow

WATA SABUWA: Bayan sarki Sunusi na II ya isa ƙasar Saudiyya tare tawagar gwamnan Kano yanzu haka kuma sarki Aminu Ado Bayero ya kama hanyar Saudiyya domin cika wasiyyar Marigayi Alh. Aminu Dantata na cewa idan ya rasu shine zai masa Sallah

Bayan sarki Sunusi na II ya isa ƙasar Saudiyya tare tawagar gwamnan Kano yanzu haka kuma sarki Aminu Ado Bayero ya kama hanyar Saudiyya domin cika wasiyyar Marigayi Alh. Aminu Dantata na cewa idan ya rasu shine zai masa Sallah.

Cikakken rahoto na nan tafe
A Dimokuraɗiyya

Karanta Wannan  Likitan Tsohon Gwamnan Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya tabbatarwa da ICPC cewa shine ya bayar da takardar da ake zargin ta bogi ce dan a bayar da belin El-Rufai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *