Thursday, September 10
Shadow

Yau za a fara jigilar maniyata a Najeriya

A Najeriya a yau Juma’a ne ake sa ran jirgin farko na maniyatan aikin hajjin bana na ƙasar zai tashi zuwa ƙasar Saudiyya.

Hukumar alhazan ƙasar ta ce jirgin farko zai fara jigilar maniyyata 315 na jihohin Imo da Abia da kuma Bayelsa zuwa ƙasar Saudiyya.

Za a ci gaba da jigilar maniyatan daga Bauchi da Kebbi da jihohin Osun da kuma Legas.

Karanta Wannan  Hukumar NIMC ta kara kudin yin katin zama dan kasa, an kuma kara kudin canja shekarun haihuwa zuwa Naira N28,574

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *